Wata Baturiyar kasar rasha ta hada hotonta da na Sojan ruwa A. Yerima wanda suka yi sa insa da Wike inda tace ta samu mijin aure.
Tuni dai mata suka rika hada hotunansu da Yerima
Wata matashiyar Inyamura a bayyana cewa bata son yin aure daga garinsu.
Tace Musulmi Bahaushe take son aure.
Saidai tace kamin a yi auren akwai sharadin ba zai mata kishiya ba sannan ba zata chanja Addinin ta ba.
https://www.tiktok.com/@spinning_tops/video/7571933456658074902?_t=ZS-91MNWvkeUAT&_r=1
Rahotanni sun bayyana cewa, Ministan Tsaro, Muhammad Badaru yasa a gudanar da bincike kan takaddamar data faru tsakanin Ministan Abuja, Nyesom Wike da sojan Ruwa, A. Yerima.
Saidai Ministan yace zasu tabbatar duk sojan dake bakim aikinshi yayi aikinshi da kyau an bashi goyon baya da kariya.
Ya jinjinawa soja Yerima bisa kwarewar aiki da ya nuna a yayin takaddamarsa da Nyesom Wike.
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayar da tabbacin cewa, Najeriya zata fita daga Talaucin da take fama dashi.
Ya bayyana hakane ranar Laraba a wajan taron kungiyar mawallafa jaridu ta Najeriya.
Yace lallai Najeriya na fama da talauci amma kuma ba zata kasance cikin Talauci ba nan da shekaru masu zuwa.
Shugaban ya bayyana cewa, Gyare-Gyaren da ya dauko suna da tsauri da wahala amma ya daukosu ne da gyaran Tattalin Arzikin Najeriya.
Rahotanni sun bayyana cewa, Filaye Hectares 30 ne aka baiwa manyan sojoji masu ci da wadanda suka yi Ritaya ministan babban birnin tarayya, Abuje Nyesom Wike ya kwace.
Rahoton Sahara reporters yace Wike bayan kwace filayen ya rabawa abokai da na kusa dashi su .
Saidai filin da suka yi rikici da Soja Yerima akai, Wike yayi rikici da soja me filin inda suka ce masa ya je kotu kamar yanda yakan gayawa mutane idan ya kwace musu fili.
Amma saboda yasan bashi da gaskiya, Bai je kotun ba.
Shine ya kwashi jami'an tsaro kusan 50 da motocin rushe gini ya nufi filin dan kwace shi amma ya hadu da Turjiya daga wajan soja Yerima.
A yaune Bidiyon haduwar Kwankwaso da Ganduje ya karade kafafen sadarwa inda akai ta tafka muhawara akai.
'Yan siyasar na Kano an gansu suna gaisawa da juna cikin Raha wanda hakan yawa wasu ke fadar talakawa ne ke haukan fada a tsakaninsu.
https://www.tiktok.com/@honsaifullahihassan/video/7571898513966124309?_t=ZS-91Lgcd6QbHV&_r=1
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya jinjinawa kokarin sojojin Najeriya da suke sadaukar da rayuwarsu da sauran 'yan Najeriya su samu tsaro.
Shugaban ya bayyana hakane a wajan taron kungiyar Mawallafa jaridu ta kasa
Yace lallai Najeriya na fuskantar Kalubalen tsaro.
Sannan ya jadada goyon bayan sojojin da ke sadaukar da rayuwarsu dan samar da tsaron.
Hattara matan Aure masu close friends ko bestie dabasuyi aureba,
Naleko nakawo muku gulma Dake faruwa a TikTok, Rihanna yar Ghana ce Bestie safeera matan Ahmed Xm,duk hidima biki dakomai dashige da fitan biki Ahmad da safeera, Rihanna CE kangaba, Rihanna tashige Xm Academy na Ahmad sukayi shakuwa na bala,I ,labari Dake yawo Rihanna classic girl CE tazama budurwan Ahmad Xm, bikinta sauran Yan kwanaki wasu nazargi Ahmed ne zai aureta ,Wasuma since tashigema safeera ne dan ta auri mijinta tunda Ahmed nada kudi.To yanzu safeera da Rihanna ba BestieWanan maiza Akira kwadayi ko cin,AmanaMaganganu Dake ta yawo kenan a TikTok.
https://www.tiktok.com/@adijatouahmed3/video/7571626427221576967?_t=ZS-91LeqTC1M6j&_r=1
Tauraron mawakin batsa Soja Boy ya fara soyayya da Home of Lixury.
Hakan ya bayyana ne tun da aka ga sun yi waka tare a Bidiyon da ya saki na sabuwar wakarsa.
A baya, Soja Boy a wani TiktokLive da suka yi ya bayyana cewa, duk randa aka ga suna Bidiyo tare to sun fara soyayya kenan.
https://www.tiktok.com/@usb_rcd/video/7571477669888511252?_t=ZS-91Le34PIb9F&_r=1
https://www.tiktok.com/@usb_rcd/video/7571933238483062037?_t=ZS-91LdhNlCmci&_r=1
Yariman Ingila, Prince William yace 'ya 'yansa, George, 12, Charlotte, 10, da Louis, 7 duk basu da wayar hannu.
Yace watakila George nan gaba idan ya shiga makarantar Sakandare zai iya bashi waya.
Yace bai son su hau kafafen sadarwa suga abubuwan da bai kamata su gani ba.
An yi Hira dashine a kafar Brazillian TV,