Ba'a dade da kammala ganin Hotunan Maryam Yahya da suka jawo cece-kuce ba, Kwatsam sai ga na abokiyar aikinta, Zahra Diamond.
Itama dai hotunan nata sun dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.
Da yawa sun ce hotunan basu dace ba.
Amarya Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan data saki a shafinta na sada zumunta.
Da yawa sun rika fadar kamar tana da ciki.
Wannan ne dai karin farko tun bayan aurenta da ta saki hotunanta ga Al'umma.
Saidai har yanzu wasu na ci gaba da tambayar cewa basu ga mijinta ba.
Kalli Bidiyon anan
Rahotanni sun bayyana cewa, ana zargin wani Sanata daga Arewa da hannu a matsalar tsaro.
Sanatan dai daga jihar Bauchi yake sannan Bidiyon ayyukan 'yan Bindiga da aka dauka a wani gida da ake alakantashi da gidan nata yaduwa a kafafen sada zumunta.
Da yawa dai sun yi mamaki da ganin hakan.
https://twitter.com/AM_Saleeeem/status/1963735576302989362?t=XY11jOmB1X9NfhB1Bv2AlA&s=19
Mai ɗakin shugaban Najeriya, Remi Tinubu ta buƙaci al'ummar Musulmi su sanya ƙasar cikin addu'o'in neman zaman lafiya da kwanciyar hankali.
Cikin wata sanarwa da ta fitar albarkacin ranar Maulidin, Remi Tinubu ta aike da saƙon barka ga al'ummar musulmai a faɗin ƙasar.
A rana irin ta yau a duk shekara ne miliyoyin Musulmi a faɗin duniya ke bikin domin murnar zagayowar ranar da aka haifi Annabi Muhammadu (S.A.W).
''Wannan na tuna mana yin koyi da kyayawan halayen Annabi a rayuwarmu ta yau da kullum, ta hanyar nuna soyayya da tausayawa da mutuntawa da haɗin kai'', in ji shi.
Ta ƙara da cewa yana da kyau ''mu ci gaba da yi wa ƙasarmu addu'o'in zaman lafiya da ci gaba''.
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya ce hare-haren da aka kai kan masu gudanar da taro a jihohin Kaduna da Katsina da Kebbi a matsayin abubuwan da ke da haɗarin "jefa Najeriya cikin tsarin kama-karya a ƙarƙashin gwamnatin Bola Tinubu."
A ƙarshen makon da ya gabata ne wasu da ba a san ko su wane ne ba suka kai hari tare da tayar da tarzoma a wani wurin taron ƴaƴan jam'iyyar hadaka ta ADC a birnin Kaduna.
Cikin mahalarta taron har da jiga-jigan jam'iyyar ta ADC, tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai da kuma shugaban jam'iyyar na Arewa maso yamma.
Daga baya, a jiya Alhamis rundunar ƴansandan Najeriya a jihar ta Kaduna ta aika da takardar gayyata ga jam'iyyar ta ADC da kuma jagororinta da su bayyana a gabanta domin bayar da bahasi kan hatsaniyar da aka samu a lok...
Majalisar Dinkin Duniya ta ce kimanin mutum miliyan 31 ne ke fuskantar ƙarancin abinci a Niajeriya, wanda hakan ne mafi yawa a tarihi, sanadiyyar rage kudin tallafi da Amurka da sauran ƙasashen Yamma ke bayarwa.
Matsalar yunwar ta fi ƙamari ne a arewa maso gabashin ƙasar inda aka yi ƙiyasin cewa iyalai miliyan 2.3 suka tarwatse a cikin shekara 16 na rikicin Boko Haram.
A baya Amurka ce take bayar da kashi 60 cikin ɗari na tallafin jin-ƙai a Najeriya, sai dai shugaba Donald Trump ya dakatar da tallafin.
A yanzu ƙasashen Yamma sun mayar da hankali wajen kashe kudi kan tsaro sanadiyyar barazana daga Rasha.
A sanadiyyar haka, ala tilas Najeriya ta zabtare kudin da take kasaftawa na tallafin jin-ƙai daga dala miliyan 910 zuwa dala miliyan 300.
Majalisar Dinkin Duniya ta ce rikici...
Tauraruwar Fina-finan Hausa, Amarya, Rahama Sadau ta saki sabbin hotunanta na barka da juma'a ga masoyanta tun bayan da ta yi aure.
Rahama ta saki hotunan ne a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da yawa suka yaba.
'Yar Arewa, A'isha Abubakar daga jihar Nasarawa, ta shiga gasar cin Sarauniyar kyau ta Najeriya a shekarar 2023.
Saidai a wancan lokacin A'isha ta rika saka kaya masu alamar mutunci amma bata samu lashe gasar ba.
Saidai a shekarar 2025, A'isha ta sake shiga gasar, saidai a wannan karin, ta cire kayan mutuncin inda ta koma saka kaya masu nuna tsiraici.
Saidai a wannan karin ma bata ci gasar ba.
Da yawa sun rika mata Allah kara.
https://www.tiktok.com/@black..melaniin/video/7544467440827141394?_t=ZS-8zTO352OxVJ&_r=1
https://www.tiktok.com/@black..melaniin/video/7544457750613478674?_t=ZS-8zTO6wcB1Jh&_r=1
https://www.tiktok.com/@black..melaniin/video/7544462046876716296?_t=ZS-8zTOI57frDE&_r=1
Ana ci gaba da yada Bidiyon A'isha a kafafen sada zu...
Matashiya daga Arewa, me suna Fatima ta bayyana cewa, babu wanda take so Duniyarnan sai shahararren dan fafutuka na kudu VDM.
Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok inda aka ga ta wallafa Bidiyo tana kuka tana cewa shin wai me yasa mutane suka kasa fahimtarta?
A wasu abubuwa data wallafa a shafinta na Tiktok, Hutudole ya hango inda take cewa ita matarsa ce.
https://www.tiktok.com/@realteemabfasaha/video/7545212763115752721?_t=ZS-8zT9Gq9Ljcn&_r=1
Da yawa dai na gaya mata cewa hakan ba zai yiyu ba saboda ita musulma ce shi kuma ba musulmi ba.
Saidai tace ita idonta ya rufe akan VDM.
Rahotanni daga jihar Kano na cewa, wani babba a jihar ya aikata abin kunya.
Bidiyo na ta yawo a kafafen sada zumunta a tsakanin Kanawa inda ake alakanta abin kunyar da neman wata karamar yarinya da wani babba yayi.
Saidai a cikin duka masu yada wannan maganar babu wanda ya kira suna saidai amfani da wani suna bana wanda ake zargin ba.
Bidiyoyin na cewa, wai wanda ake zargin shine ya yi waliccin yarinyar da ga nema saidai a yanzu aurenta ya mutu.
Kalli Bidiyon anan
https://www.tiktok.com/@hon.danbabangawuna/video/7545932426544008456?_t=ZS-8zTFTj1uH5N&_r=1
https://www.tiktok.com/@dan_sarkeey_kilishi/video/7546215365836082438?_t=ZS-8zTFY8pj1sn&_r=1
https://www.tiktok.com/@dan_abacha2/video/7545606680654974216?_t=ZS-8zTFcT4eOki&_r=1