Friday, April 24
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Gwamna Zulum zai bai wa ɗalibai da iyayensu kuɗaɗe don ƙarfafa gwiwa

Gwamna Zulum zai bai wa ɗalibai da iyayensu kuɗaɗe don ƙarfafa gwiwa

Duk Labarai
Gwamnan jihar Borno a arewacin Najeriya, Babagana Zulum, ya amince da bai wa iyaye maza N250,000 da iyaye mata N50,000 na ɗalibai 90 a garin Gajiganna da ke jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne ranar Juma'a yayin da yake ƙaddamar da makarantar Islamiyya ta Higher Islamic College Gajiganna, inda ya yi alƙawarin ciyar da ɗaliban kyauta a kullum. "Za mu bai wa kowane uba N250,000, da kowace uwa N50,000. Kowane ɗalibi kuma zai samu N50,000 domin biyan buƙatunsa," in ji wata sanarwa da gwamnatin jihar ta fitar. Ya ce gwamnatinsa ta ɗauki matakin ne domin ƙarfafa wa iyaye gwiwa wajen kai yaransu makarantar da ke arewacin Borno, yankin da yaƙin Boko Haram ya ɗaiɗaita. Gajiganna mai mutane kimanin 50,000, ɗalibai 90 ne kacal ke zuwa makaranta a garin, a cewar Gwamna Zulum. "Dole ne mu...
NNPP ta kori Abdulmumin Kofa daga jam’iyyar

NNPP ta kori Abdulmumin Kofa daga jam’iyyar

Duk Labarai
Jam'iyyar NNPP mai mulkin jihar Kano ta kori ɗanmajalisar tarayya Abdulmumin Jibrin Kofa daga jam'iyyar tana mai zargin sa da cin amanarta. Shugaban jam'iyyar na Kano, Hashim Dungurawa ya faɗa wa BBC cewa sun kori ɗanmajalisar mai wailtar mazaɓar Kiru da Bebeji saboda dalilai na cin amana da kuma tallan wani ɗantakara. "Mun same shi da cin amanar jam'iyya a matakai daban-daban," in ji Dungurawa. "Na farko, mun same shi da tallata ɗantakarar shugaban ƙasa na wata jam'iya da ba namu ba. "Na biyu, ya ce zai iya fita daga jam'iyyar. Wannan ba ƙaramin cin amana ba ne. Na uku, ba ya biyan kuɗin haraji na jam'iyya, duk da cewa akwai doka cewa duk wata akwai abin da zai bayar domin cigaban jam'iyyar. "Na huɗu, ba ya zuwa mazaɓarsa. 'Yan mazaɓarsa kan yi kusan wata biyar ba su ji ɗuriya...
A shekarar 2003, Lokacin Shugaba Tinubu na Gwamnan Legas, yaki amincewa da harajin Man fetur na Obasanjo, saidai a yanzu shugaban shi kuma ya kakabawa ‘yan Najeriya harajin kaso 5% akan man fetur wanda ‘yan Najeriya zasu fara biya nan da farkon shekarar 2026

A yayin da ake shirin yin karin kaso 5% akan farashin man fetur a matsayin haraji, hakan yasa 'yan Najeriya suka fara tuna baya. Me gabatarwa na gidan talabijin din Arise TV, Rufai Oseni ya wallafa a shafinsa cewa, a shekarar 2003 lokacin Shugaban kasa Bola Tinubu ya yana Gwamnan Legas, shugaban kasa a wancan lokacin, Olusegun Obasanjo ya so saka haraji kan man fetur. Yace amma a wancan Lokacin sai Bola Ahmad Tinubu ya ki amincewq da hakan. Inda yace gar zai kai kaa kotu. Saidai gashi kuma shi zai kakabawa 'yan Najeriya harajin kaso 5% nan da shekarar 2026. https://twitter.com/ruffydfire/status/1963998698523721924?t=jJ96tCZ4qCPkbdl8_k-Y7Q&s=19
Kalli Bidiyon: Wata mata da suka zauna a motar haya tare da wannan mutumin tana mai tsiwa da zargi cewa ya taba mata mazaunay, shi kuma sai bata hakuri yake, yace kuskurene, ba zai kara ba

Kalli Bidiyon: Wata mata da suka zauna a motar haya tare da wannan mutumin tana mai tsiwa da zargi cewa ya taba mata mazaunay, shi kuma sai bata hakuri yake, yace kuskurene, ba zai kara ba

Duk Labarai
Wannan mutumin ya fuskanci fushin wata mata da suka hau motar haya tare inda ta zargeshi da taba mata mazaunai. Ta masa Bidiyon inda take ta masa tsiwa saidai yace kuskure aka samu inda ya rika bata hakuri. Lamarin ya farune a Birnin Calaba na jihar Cross Rivers. https://twitter.com/ChuksEricE/status/1964068952155267093?t=QzHU39i4G00vTgDbsacwCw&s=19
Ni Musulma ce, Na taso Gidan mu Babana Musulmi ne amma mamana Kiristace kuma na rika zuwa Coci sannan ina sallah amma daga baya na zabi Musulinci>>Inji Sultana ta BBNaija

Ni Musulma ce, Na taso Gidan mu Babana Musulmi ne amma mamana Kiristace kuma na rika zuwa Coci sannan ina sallah amma daga baya na zabi Musulinci>>Inji Sultana ta BBNaija

Duk Labarai
Tauraruwar BBNaija, Farida Sultana Auduson Ibrahim wadda aka fi sani da Sultana ta bayyana cewa ita musulmace. Ta bayyana hakane a hirarta da Zita. 'Yar shekara 25 data fito daga jihar Adamawa amma tana zaune a Abuja me tallar kayan sawa tace ta taso gidansu Mahaifinta musulmi mahaifiyarta Kirista. Tace mahaifinta dan jihar Adamawa ne musulmi kuma mahaifiyarta 'yar jihar Cross River ce kirista, tace ta rika zuwa coci da masallaci a lokacin tana karamar yarinya sannan har an mata wankan tsarki na Kiristanci wanda tace kuma an bata sunan Josephine. Sultana tace amma daga karshe ta zabi Musulunci saboda ta ga shine yafi dacewa da ita.
Ji yanda wani yayi barazabar kulle asusun ajiyarsa da bankin Ja’iz saboda bankin basu tura masa sakon taya Maulidi ba, yace abin takaici shine sauran bankunan da bana Musulunci ba sun tura masa sakon taya murnar Maulidi amma banda Ja’iz

An samu suka ga bankin Ja'iz wanda na Musulunci ne saboda kin aikawa masu hulda dashi sakon taya murnar Maulidi. Wani da yayi korafi akan hakan yace abin takaici shine bankunan da bana Musulunci ba sun aikawa musulmai sakon taya Murnar maulidi. Amma bankin na Ja'iz wanda yake ikirarin na musulmai ne be aika sakon taya murnar maulidi ba. Wasu dai sun yi barazanar daina hulda da bankin na Ja'iz. https://twitter.com/YasinAwwal/status/1963956368240472256?t=zQVGOFHNEJWptVtY47lffw&s=19 Tsohon Hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad shima ya tabbatar da hakan inda yace shima ya lura bankin na Ja'iz basu tura sakon taya Maulidi ba. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1964004484985630967?t=Cfc48t-71pI6hfbE2Rw-IA&s=19 Wasu dai na alakanta bankin da cewa ba Iza...
Kalli Bidiyo: Yanda ‘Yar Arewa, Musulma daga jihar Adamawa dake cikin gasar BBNaija me suna Sultana, ke tsotsar Ghaban wanda suke cikin gasar tare, me suna Jason a idon Duniya

Kalli Bidiyo: Yanda ‘Yar Arewa, Musulma daga jihar Adamawa dake cikin gasar BBNaija me suna Sultana, ke tsotsar Ghaban wanda suke cikin gasar tare, me suna Jason a idon Duniya

Duk Labarai
Sultana wadda ta fito daga jihar Adamawa wadda tace ita musulma ce dake cikin shirin BBNaija an ganta tana tsotsar gaban Jason wanda suke cikin shirin tare dashi. An ganta a cikin abin rufa daidai al'aurar Jason kanta na sama da kasa wanda da yawa suka yi amannar cewa tsotsar gaban Jason take. Lamarin ya faru TV inda masu kallo sukai ta mamaki: https://twitter.com/bigHotbaby1/status/1964135725206585665?t=ewet0HPXamFzfxzdiBAhEQ&s=19
Kalli Bidiyo: Dan Jarida, Audu Bulama Bukarti na ta shan Yabo saboda kin yadda ya gaisa da mace a wajan bikin kammala karatunsa na PhD

Kalli Bidiyo: Dan Jarida, Audu Bulama Bukarti na ta shan Yabo saboda kin yadda ya gaisa da mace a wajan bikin kammala karatunsa na PhD

Duk Labarai
Shahararren me sharhi akan al'amuran tsaro, Audu Bulama Bukarti ya kammala karatunsa na digirin PhD inda aka ganshi a wajan kammala karatun wata ta mika masa hannu su gaisa amma yaki yadda. Da yawa sun rika yaba masa game da hakan. Musamman wasu sun rika kwatantashi da Me martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II wanda suka kammala karatun tare amma shi ya gaisa da matar. Lamarin ya jawo cece-kuce sosai musamman a kafafen sadarwa. https://twitter.com/bulamabukarti/status/1963670033030148118?t=FHF0Ssrdfx8argXtB93dqA&s=19 Ga wasu daga cikin ra'ayoyin mutane kan lamarin: https://twitter.com/abbkar_ai/status/1963887004816433506?t=kc-soOeJfaMy39N-4TVKvg&s=19 https://www.tiktok.com/@dan_sarkeey_kilishi/video/7546524955341589816?_t=ZS-8zUgZL3Cpt3&_r=1 Mene...