Nima bana neman taimakon Inyas ko taimakon Manzon Allah(SAW), Taimakon Allah kawai nake nema>>Inji Malam Abdulrahman Umar
Malam Abdulrahman Umar ya bayyana cewa, baya neman taimakon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ko taimakon Inyass.
Yace Taimakon Allah kawai yake nema.
Malam ya bayyana hakane a wajan wa'azinsa.
https://www.tiktok.com/@isah_bello_assalafy_garo/video/7549655866891422997?_t=ZS-8ziWMkt2bce&_r=1
Marigayi, Dr. Idris Dutsen Tanshi ne ya fara yin wadannan kalamai a baya wadanda suka jawo cece-kuce sosai.








