Fitsari a tsaye Halal ne, Kuma Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yayi, Kuma ka karyata ka Mùtù ka shiga jahannama>>Inji Malam Ibrahim Matayassara
Malamin Addinin Islama, Malam Ibrahim Matayassara ya bayyana cewa, Fitsari a tsaye halal ne.
Malam ya kara da cewa an ruwaito a Hadisi kuma sun yadda.
Yace mutum ya karyata ya mutu ya shiga wuta.
https://www.tiktok.com/@wazirinfaira/video/7534807105774112006?_t=ZS-8ygUd5VEYvR&_r=1
Saidai da yawa 'yan darika basu yadda da wannan magana ba.








