Haka Na Saba: Garzali Miko yayi martani kan ganinshi yana loma da abinci a wajan Bikin Rarara
Tauraron fina-finan Hausa, Kuma Mawaki, Garzali Miko yayi martani kan ganinshi da aka yi yana Loma a wajan Bikin Rarara da A'ishatulhumaira.
Hutudole ya kawo muku cewa, yanayin cin abincin da Garzali miko yayi da hannu yana loma a wajan ya jawo cece-kuce a wajan.
Saidai a wani sabon bidiyon an ga Garzali Miko yana cewa, shi haka ya saba cin abinci da hannu.
https://www.tiktok.com/@kb_international/video/7504359246134398213?_t=ZM-8wR2hDy6B8v&_r=1
Yace ko a gobe ya samu dama da hannu zai ci abinci.








