Yayin da ake addu’ar 3 ta tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Ji caccakar da Jikan tsohon shugaban kasa, Shehu Shagari yawa Buharin data dauki hankula sosai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
Jikan tsohon shugaban kasa, Marigayi Shehu Shagari me suna Nura Muhammad Mahe ya bayyana rashin jin dadin cewa irin karramawar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yawa Buhari bayan ya rasu, Buharin baiwa kakansu, Shehu Shagari irin hakan ba a lokacin da ya rasu yana kan shugaban kasa.
Mahe ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yace kakansu, Tsohon shugaban kasa, Shehu Shagari ya rasu a shekarar 2018 lokacin Buhari na shugaban kasa.
Yace Buhari bai ...








