Kalli Bidiyon:An hango Soja Ruwa, AM Yerima da suka yi tirka tirka da Wike a wajan wani Bikin Kirsimeti
An hangi sojan Ruwa, AM. Yerima a wajan wani Bikin Kirsimeti da aka yi a Abuja.
Mutane da yawa sun ji dadin ganinsa a wajan.
Wasu masu wasan Barkwanci a wajan an ga suna tsokanarsa.
https://twitter.com/Cleverlydey4u/status/2004458666003673456?t=RRcLTUOY4cEK2xVPQxRs8Q&s=19







