Idan Namiji ya miki Ba daidai ba kina son yin maganinshi, kawai ki kalamai sharrin cewa ya miki Fyàdè>>Inji Wannan matar
Wata mata ta dauki hankula bayan da ta bayyana cewa hanya mafi sauki ta yin maganin maza itace kala musu sharrin fyade.
Ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta inda abin ya baiwa mutane mamaki.
A kwanannan ne dai Sanata Natasha Akpoti ta zargi kakakin majalisar Dattijai Godswill Akpabio da nemanta da lalata.








