Rayuwa Lokaci: Hotunan Leemah ana jiya da yau sun dauki hankula a kafafen sada zumunta
Hotunan tsohuwar tauraruwar kafafen sada zumunta me suna Leemah sun dauki hankula sosai.
An ga yanda wasu ke hada hotunanta na da dana yanzu inda ake mamakin yanda girma ya fara kamata.
Da yawa dai sun mata fatan Alheri.








