Yaudararku ake, Babu wata jam’iyyar adawa a Najeriya, Duk APC sukewa Aiki>>Inji Sowore
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
Mawallafin jaridar Sahara reporters, Omoyele Sowore ya bayyana cewa, banda jam'iyyarsa ta AAC duk sauran jam'iyyun APC ce take juyasu.
Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan Talabijin na Channels TV ranar Lahadi.
Sowore yace mafi yawancin sauran jam'iyyun an kirkiresune kawai dan a yaudari 'yan Najeriya.
Yace Jam'iyyar AAC wadda ya kirkiro a shekarar 2018 ce kawai jam'iyyar adawa ta gaskiya.
Sowore yace mafi yawanci APC na baiwa wadannan saur...








