Ba Daidai bane ace an yankewa Nnamdy Khanu hukuncin daurin rai da rai ba amma wasu masu laifi irin nasa an yanke musu hukuncin daurin shekaru 20 ba>>Inji Bello El-Rufai
Dan majalisar Wakilai daga jihar Kaduna, Bello El-Rufai ya bayyana rashin dacewar yankewa Nnamdy Khanu hukuncin daurin rai da rai amma kuma aka yankewa wasu a ake zargi da aikata tà'àddànci hukuncin daurin shakeru 20.
Ya bayyana hakane a zaman Majalisar inda yake kawo muhimmancin samar da tsaro mazabu.
https://twitter.com/ChuksEricE/status/1994119629862826242?t=rF4RLikI_Qn5E0GffBNhyg&s=19








