DA DUMIDUMINSA: An Gwangwaje Mawaki Rarara Da Matarsa Aisha Humaira Da Kyautar Motoci Biyu A Katsina
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
DA DUMIDUMINSA: An Gwangwaje Mawaki Rarara Da Matarsa Aisha Humaira Da Kyautar Motoci Biyu A Katsina
Daga Comr Nura Siniya
Uwar marayun kasar Kaita Dr. Amina Musa Kaita ta baiwa Mawakin siyasa Dauda Adamu Rarara da kyautar babbar mota Coaster mai ɗaukar mutum 35, yayin da yake wake Ɗan nata Dr. Haruna Maiwada a wajen taron walimar taya murnar nadinsa a Katsina
Kazalika Dr. Amina ta gwangwaje amaryarsa Aisha Humaira da mota ƙirar RAV 4 New model domin tasha amarci.
A cewar D...








