Yunwa da talauci, fatara, rashin tsaro sun addabi mutanen arewa Amma ana yunwa Tinubu Waka Yana anashuwa, Yana holewa. Babu Kimi. Akwai ranar kin dillanci>>Inji Mahadi Shehu
Yunwa da talauci, fatara, rashin tsaro sun addabi mutanen arewa Amma ana yunwa Tinubu Waka Yana anashuwa, Yana holewa. Babu Kimi. Akwai ranar kin dillanci.
https://twitter.com/shehu_mahdi/status/1918965226831028383?t=QHuXUJuRhgcAO6N_1YVNTg&s=19
Da yawa dai sun bayyana takaici da mamaki irin na Mahadi Shehu.







