Tuesday, December 23
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon: Ina Nuna tsyraycyna a Shafukan sada zumunta dan in samu daukaka>>Inji Wannan matashiyar

Kalli Bidiyon: Ina Nuna tsyraycyna a Shafukan sada zumunta dan in samu daukaka>>Inji Wannan matashiyar

Duk Labarai
Wannan matashiyar ta bayyana cewa, tana Nuna Tsiraici a kafafen sada zukunta dan ta samu daukaka. Tace iskanci yanzu ba komai bane ya zama Ruwan dare. Tace kuma tasan duk da haka akwai wanda suka fita, inda ta bayar da misali da Soja Boy. Tace duk abinta ba zata so yin waka da Soja Boya ba. https://www.tiktok.com/@bazzy_talk_show/video/7574170243157839122?_t=ZS-91brO3gyPNx&_r=1
Sai Yanzu nake Dana sanin Auren Dan Bariki>>Inji Maryam Matar Gfresh

Sai Yanzu nake Dana sanin Auren Dan Bariki>>Inji Maryam Matar Gfresh

Duk Labarai
Matar Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin watau Maryam ta bayyana cewa, sai yanzu ta yi dana sanin Auren dan bariki. Ta bayyana hakan a shafin ta na Tiktok. Inda tace ta yi hakuri a baya amma yazo karshe yanzu dole su rabu ita dashi. Wannan na zuwane bayan da Gfresh ya je gidan Sadiya Haruna yayi Live akan gadonta kamar yanda Maryam ta bayyana. Hakanan Maryam ta zargi Gfresh da Sadiya Haruna da aikata Zyna. https://www.tiktok.com/@maryamnikicminaj/photo/7575059836610645268?_r=1&_t=ZS-91bmdwRdmYD https://www.tiktok.com/@maryamnikicminaj/photo/7575059836610645268?_r=1&_t=ZS-91bmdwRdmYD
Kalli Bidiyon: Sadiya Haruna na shan Tofin Allah Tsynè inda ake zarginta da Lalata auren Gfresh, Ita Kuma Maryam Anata tausaya mata

Kalli Bidiyon: Sadiya Haruna na shan Tofin Allah Tsynè inda ake zarginta da Lalata auren Gfresh, Ita Kuma Maryam Anata tausaya mata

Duk Labarai
A yayin da dambarwar gidan Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ta karade kafafen sada zumunta mutane daban-daban na bayyana ra'ayoyinsu. Wasu na cewa Maryam kadan ta gani domin itama kusan daya take da Gfresh din. I da wasu ke zargin Gfresh da rashin daraja aure. Wasu kuma na sukar Tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna da lalata masa aure. Saidai da yawa sun fi rinjaye a bangaren cewa Sadiya Haruna tafi kowa laifi. Rahotanni dai nata yawo cewa Gfresh ya rika ya saki Maryam. https://www.tiktok.com/@incensebyengineersqueen/video/7575249791429397771?_r=1&_t=ZS-91bls6PeWjB https://www.tiktok.com/@dr.hussainkano5/video/7575253479187336459?_r=1&_t=ZS-91blxpYNoSv https://www.tiktok.com/@incensebyengineersqueen/video/7575451966554311992?_r=1&_t=ZS-91bm4coVK5Z ht...
Nifa Asalina Inyamurace shinyasa nake zuga Trump ya zo ya kare Kiristoci a Najeriya>>Inji Fitsararriyar Mawakiyar Amurka, Nicki Minaj

Nifa Asalina Inyamurace shinyasa nake zuga Trump ya zo ya kare Kiristoci a Najeriya>>Inji Fitsararriyar Mawakiyar Amurka, Nicki Minaj

Duk Labarai
Tauraruwar mawakiyar Amurka, Nicki Minaj ta bayyana cewa Asalinta Inyamura ce. Ta bayyana hakane a yayin da wani yace sunan Onika dake cikin sunanta sunan Inyamurai ne. Kuma yana nufin babu wanda ya kai Allah karfin Izza. Ta bashi amsar cewa lalllai tana da asalin inyamurai. Nicki Minaj dai tana gaba gaba wajan zuga shugaban Amurka Donald Trump ya kawo hari Najeriya dan ta tseratar da Kiristoci da aka ce ana yowa Khisan Kyiyashi.
Ba gaskiya bane cewa Sojoji dubu goma sun tsere daga aiki>>Inji Hukumar sojojin Najeriya

Ba gaskiya bane cewa Sojoji dubu goma sun tsere daga aiki>>Inji Hukumar sojojin Najeriya

Duk Labarai
Hukumar sojojin Najeriya ta karyata cewa, Sojoji dubu goma sun tsere daga aiki. Wasu rahotanni a kafafen sada zumunta sun bayyana cewa, Saboda sojoji dubu 10 sun tsere daga aikin soja duk wanda ya kai sama da shekaru 18 dole zai shiga aikin soja. Saidai hukumar sojojin sun bayyana cewa wannan labarin karya ne. A baya dai Hukumar sojojin ta sanar da daukar sabbin sojoji 24,000. https://twitter.com/HQNigerianArmy/status/1991787697976000989?t=xPFnCke9fTejeYkzVK3vdQ&s=19
A jihar Ogun ma ana zargin Tshàgyèràn dhaji sun je sun dauki Mùtànè

A jihar Ogun ma ana zargin Tshàgyèràn dhaji sun je sun dauki Mùtànè

Duk Labarai
Rahotanni daga jihar Ogun sun bayyana cewa ana zargin fulani da kai hari wani gurin da 'yan kasar China ke aiki inda suka yi garkuwa da 'yan kasar Chinan su 2. Daya daga cikin wadanda ke aiki da dan Chinan ne ya bayyana hakan i da yace Fulani ne suka je suka dauke shugabansu. https://twitter.com/ChuksEricE/status/1992114335746007064?t=Xv4Z7Yu5DXjGHxjDKuSx2A&s=19 https://twitter.com/omoelerinjare/status/1991996785901113706?t=9_w3v3wpd9MNX7oPx0c65w&s=19 Lamarin a karade kafafen sada zumunta inda Rahotanni suka ce ya farune ranar Juma'a da yamma.
Kalli Bidiyon: Allah Sarki Matar Gfresh, Maryam na ta banbami bayan ganin shi sunata rùngùmèRùngùmè shi da tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna

Kalli Bidiyon: Allah Sarki Matar Gfresh, Maryam na ta banbami bayan ganin shi sunata rùngùmèRùngùmè shi da tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna

Duk Labarai
Maryam matar Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ta bayyana fushinta game da ganin Yanda Gfresh da tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna ke rugumerungumen juna. A wata Murya dake ta yawo a kafafen sada zumunta, an ji Maryam na cewa, kotu ce zata rabasu sannan kuma tace zata je ta ajiye masa dansa, Khalid. https://www.tiktok.com/@nuciescollection2/video/7575243635348868359?_t=ZS-91b1JFOupLE&_r=1 Hakanan a wani Bidiyo data wallafa a shafinta na Tiktok an ga Maryam na cewa Allah ya kawo mata dauki. https://www.tiktok.com/@maryamnikicminaj/video/7575057516871142676?_t=ZS-91b0naPe2C1&_r=1
Da Duminsa:Labaran da muke samu sun tabbatar mana muna daf da inda ake rike da daliban Kebbi>>Inji Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle

Da Duminsa:Labaran da muke samu sun tabbatar mana muna daf da inda ake rike da daliban Kebbi>>Inji Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle

Duk Labarai
Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle da a yanzu haka ke jihar Kebbi ya bayyana cewa bayanan sirri da suke samu sun tabbatar musu da cewa suna daf da inda daliban da aka sace suke. Yace sun baza jami'an tsaro a duk wata hanya da za'a iya bi dan guduwa da daliban. Sannan ya bayar da yakinin cewa nan ba da jimawa ba za'a kubutar da daliban. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1991986856465244651?t=oiEqSYq2kCEWkdwODzyHLw&s=19
Kada Ku tayar da hankulanku ni dinnan an taba yanke min hukuncin daurin rai da rai tare da Obasanjo amma gashi mun samu ‘yanci>>Shehu Sani ya gayawa Inyamurai kan yankewa Nnamdy Khanu hukuncin daurin rai da rai

Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya baiwa Inyamurai baki kan hukuncin daurin rai da rai da akawa Nnamdi Kanu. Shehu Sani yace ba karshen rayuwa bane. Yace shi da tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo an taba musu daurin rai da rai amma gashi har sun kammala sun samu 'yanci. Ya bayyana hakane a shafinsa na X. https://twitter.com/ShehuSani/status/1991945260973400549?t=7_6BBMEhsOur3K7IGlYMlQ&s=19
Kwalayen Indomie dana sàtà ‘yan matana 3 na rabawa amma da aka kamani cikinsu babu wadda ta kawo min ziyara a gida  yari>>Inji Barawon Indomie da aka yankewa hukuncin daurin shekaru 2 a gidan yari

Wani barawon Indomie, Usman Abdullahi dan shekaru 24 daga jihar Adamawa ya bayyana cewa 'yan matansa 3 da ya rabawa Indomie din daya sata babu wadda ta kai masa ziyara gidan gyara hali. Ya sha Alwashin rabuwa dasu duka da zarar ya fito daga gidan yarin. Ya bayyanawa mai shari'a wannan labari ne yayin da ake sakw duba shari'ar sa. A can baya dai an yanke masa hukuncin daurin shekaru 2 a gidan yari ne. Saidai a yayin ziyara dan rage yawan mazauna gidan yarin, an sake duba hukuncin da aka masa inda a yanzu aka sashi yin shara.