Kalli Bidiyon: Wani dan Arewa da ya dauki hankula sosai bayan da ya dau shatar jirgin sama suka tafi shakatawa shi da iyalinsa
Wani dan Arewa ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda ake ta maganarsa.
Dalili shine Bidiyon sa ya bayyana kuma ya yadu sosai inda aka ganshi cikin jirgin sama daya dauka shata shi da iyalansa kadai a ciki suna annashuwa.
https://twitter.com/i/status/2042626180885483697








