Monday, April 20
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Menene crypto da Hausa

Mining/Crypto
Crypto da Hausa yana nufin wani Abu dake a sirrance Wanda ba'a bayyanashi ba. To idan aka CE cryptocurrency hakan na nufin kudin boye kenan ko kudin yanar gizo Wanda ba'a tabasu a zahiri. Su wadanna kudade ana hada-hadarsu ne a yanar gizo ba tare da an rike su a hannu ba kuma ba gwamnatice me saka dokar yanda za'a yi amfani dasu ba. Misalin kudin Cryptocurrency shine bitcoin, Solana, da sauransu.
Kalli Bidiyon yanda ‘yansanda suka bi sahun farar hula suka tsere yayin da bata gari suka sace akwatin zabe a wata mazaba dake jihar Ondo

Kalli Bidiyon yanda ‘yansanda suka bi sahun farar hula suka tsere yayin da bata gari suka sace akwatin zabe a wata mazaba dake jihar Ondo

Duk Labarai
A yayin zaben jihad Ondo, wani abin mamaki ya faru India aka ga masu satar akwatin zabe sun kori mutane ciki hadda jami'an 'yansanda. Bidiyon dai ya nuna yanda 'yansandan da masu zaben suna jin harbi suka tsere da guru. https://twitter.com/TrendingEx/status/1858035226699546963?t=ps2EaKGTkBs4KGNPkXb9jg&s=19 Satar Akwatin Zane ba Sabin Abu bane a siyasar Najeriya.
Ji Yanda ta kaya tsakanin Hadiza Gabon da wani da yace mata a haka zata kare ba miji

Ji Yanda ta kaya tsakanin Hadiza Gabon da wani da yace mata a haka zata kare ba miji

Duk Labarai
Taurawar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta ta saka wani hotonta inda race tana Alfahari da kanta. Da yawan masoyanta sun mata fatan Alheri, saidai kamar ko da yaushe, an samu Wanda suka gaya mata ba dadi. Wani yace mata a haka zaki kare babu miji. Inda Hadizar ta amsa da cewa, diyarkace data kare a haka. Saidai saga baya ya bayyana mata cewa yayi nadamar maganarsa inda ya bata hakuri.
Sarauniyar Kyan Najeriya ta zo ta biyu a gasar Sarauniyar Kyau ta Duniya

Sarauniyar Kyan Najeriya ta zo ta biyu a gasar Sarauniyar Kyau ta Duniya

Duk Labarai
Sarauniyar kyau ta Najeriya, Chidimma Adetshina ta zo ta biyu a gasar Sarauniyar kyau ta Duniya da aka kammala a gasar Mexico. Sarauniyar kyau ta Najeriya da ta kasar Denmark ne suka kai Karshen gasar bayan doke sauran matan da suka kara dasu. Saidai a karshe, Sarauniyar kyau ta kasar Denmark CE ta lashe gasar inda ta Najeriya ta zo ta biyu. Saidai duk da haka an bayyana Sarauniyar kyau ta Najeriya a matsayin gwarzuwa wadda ta nuna bajinta sosai a gasar. Da Safiyar ranar Lahadi be aka kammala gasar wadda aka Dade ba'a yi me armashi da daukar hankali irinta ba.

Maganin kyan fuska

Gyaran Fuska
Kyan fuska na daya daga cikin abubuwan da Mata ke nema ruwa a jallo sukan kashe makudan kudade wajan gyaran fuskarsu. Ko da yake a yanzu har maza ma na yin gyaran fuskar saboda zamani. Ga bayanai dalla-dalla kan yanda za'a yi gyaran fuska da kayan gargajiya na gida. Maganin Kyan fuska da dankali Ana cin dankalin Hausa ko a shafashi a fuska dan kyan fuskar da kawar da duk wani datti da duhun fuskar. Yana kuma maganin takurewar fuska irin na tsufa. Dan samun wannan armashi, a ci dankalin Hausa ko a rika shafashi a fuskar akai-akai. Maganin Kyan fuska da Tumatir Tumatir na daya daga cikin abubuwan da ake amfani dasu wajana gyaran fuska. Yana maganin tattarewar fuska, idan fuska na yawan yin maiko, Tumatir na maganin hakan, yana kawar da duhun fuska wanda hasken ran...
Addu’o’in mu ne yasa darajar Naira bata fadi aka rika sayar da dala daya akan Naira dubu 10,000 ba>>Inji Pasto Adebayo

Addu’o’in mu ne yasa darajar Naira bata fadi aka rika sayar da dala daya akan Naira dubu 10,000 ba>>Inji Pasto Adebayo

Duk Labarai
Babban Fasto na cocin (RCCG), Fasto Adebayo ya bayyana cewa addu'o'in da suke da taimakon Allah ne yasa darajar Naira bata fadi ba aka rika sayen dalar Amirka daya akan Naira dubu 10 ba. Tun bayan da Gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta cire tallafin dala ne farashin dalar yayi tashin gwauron zabi zuwa sama da Naira 1,600. Hakan ya taimaka wajan hauhawar farashin kayan masarufi.