Friday, March 13
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Magidanci ya sayar da Dansa me watanni 11 kacal a Duniya ya buga caca da kudin

Magidanci ya sayar da Dansa me watanni 11 kacal a Duniya ya buga caca da kudin

Abin Mamaki
Wani magidanci ya sayar da dansa me watanni 11 kacal a Duniya inda yayi amfani da kudin wajan buga caca. Ya sayar da dan nasu ne ba tare da sanin matarsa ba. Lamarin ya farune a yankin Tangerang, West Jakarta na kasar Indonesia. Matarsa ta koma gida bata ga dan nasu ba inda ta tambayeshi, da ya fara mata kame-kame amma daga baya ya fito ya gaya mata gaskiya. Tuni 'yansandan 'yankin su suka kamashi. Ya dai sayar da danne akan farashin £730 kuma tuni suma wanda suka sayi dan aka kamasu.
Hoto: An kama janar din soja inda aka kulleshi a Abuja saboda karkatar da shinkafar tallafi da sayar da motocin aiki da janare na ofishinsa

Hoto: An kama janar din soja inda aka kulleshi a Abuja saboda karkatar da shinkafar tallafi da sayar da motocin aiki da janare na ofishinsa

Duk Labarai
Hukumar sojojin Najeriya ta baiwa manyan janarori shinkafa dan a rabawa kananan sojoji. Saidai Janar Sadiq shi dake kula da sojojin Kano shi yaki rabawa sojojin da yake kula dasu inda ya karkatar da shinkafar. Cikakken sunan sojan shine General M.A. Sadiq kuma jaridar Daily Nigerian tace yanzu haka yana kulle a Abuja. An kuma zargi Janar din da sayar da babban janareta dake wajan horar da sojoji na dajin Falgore dake Kano ga masu gwangwan. Dan haka yanzu an kamashi inda aka mayeshi da Brigadier General A.M. Tukur. A baya dai akwai sojoji da yawa da suka ajiye aiki saboda zargin rashin kwarin gwiwar yin yaki.
Ji sunan da Dan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya kira gwamnan Kaduna Malam Uba Sani dashi da mutane ke ta mamaki

Ji sunan da Dan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya kira gwamnan Kaduna Malam Uba Sani dashi da mutane ke ta mamaki

Kaduna
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Dan Tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya yi shagube ga gwamnan Kaduna na yanzu,Malam Sanata Uba Sani a shafinsa na Twitter. Dama dai tuni baraka ta kunno kai tsakanin Gwamna Uba Sani da Malam Nasiru El-Rufai. An wallafa wani bayani dake cewa, Jihohi kalilan ne suka jawo zuba hannun Jari a gaba daya Najeriya kuma babu jihar Arewa ko daya a cikinsu. A martanin dan tsohon Gwamnan, sai cewa Yayi: G-Fresh ya kashe Naira Biliyan 3 wajan tafiye-tafiye tun bayan da ya...

Kalaman motsa sha’awa

Sha'awa
A wannan rubutun zamu kaya muku kalaman motsa sha'awa na mata da maza. Ga kalaman da akewa namiji dan a motsa masa sha'wa: Ki rika kiranshi da bebyna cikin shagawaba kina masa kallon so. Kice masa baby zan sha rake ko kara ko sugar cane. Ki ce masa baby ina sonka da yawa. Kice masa baby na yi kewarka. Kice masa baby zan ci ayaba. Kice masa baby kirjinka yana burgeni. Kice masa baby zan sha alawa lollipop. Kice masa baby gari ya jike ba tare da ruwan sama ba. Idan da sanyine kice masa baby gani rungume da filo kamkam. Idan da sanyi ne kice masa baby ina jin sanyi na rufa da katon bargo amma har yanzu ban daina ji ba. Kice masa Baby zan sha madara me kauri. Kice masa baby ina son damun kauri. Kice masa baby kaikai nake ji amma ban iya sosawa. Id...
Darajar Naira ta tashi sosai a kasuwar Canji: Farashin dala a yau

Darajar Naira ta tashi sosai a kasuwar Canji: Farashin dala a yau

Nawa ne farashin dala a yau
Darajar Naira ta tashi sosai a kasuwar canji a yau Talata, 8 ga watan October. A yau din an sayi dala akan naira 1561.76 a ranar Litinin dai an sayi dalar akan Naira N1635.15 hakan na nuna Naira ta samu karuwar daraja har ta Naira 73.39. Hakan ya farune a kasuwar Gwamnati. Saidai a kasuwar bayan fage, Darajar Nairar faduwa ta yi inda aka sayi dala akan Naira 1780.

Abubuwan dake tayarwa maza sha awa

Sha'awa
Abubuwan dake tayarwa masa sha'awa na da yawa, gasu a kasa zami bayyana kamar haka: Muryar Mace: Wani Namijin muryar mace kawai yake ji sha'awarshi ta tashi. Ko da yake ba wani bane, kusan maza da yawa murya na tasiri akansu musamman muryar wadda suke so. Lebe: Leben mace musamman ifan ya sha jan baki ko ya sha lipstick ko Lipsglow yana sheki shima yana tayarwa da wasu mazan sha'awa Fuska: Sha'awa karfi-karfi ce kuma kala-kala, akwai wanda fuskar mace kawai yake kani sai kaga ya rikice sha'warsa ta tashi. Musamman idan fuskar na sheki da kyalli. Mazaunai: Duk da yake sanannen abune mazaunai na tayarwa da mafi yawan maza sha'awa, amma ba duka ba, mazaunai na da tasiri sosai wajan tayarwa da Namiji sha'awa. Wani yafi son manyan mazaunai, wani yafi son kanana wani yafi son mada...
Hoto: Masu Gàŕkùwà da mutane sun kàśhèshi bayan karbar kudin fansa har sau biyu

Hoto: Masu Gàŕkùwà da mutane sun kàśhèshi bayan karbar kudin fansa har sau biyu

Kaduna, Tsaro
Masu garkuwa da mutane sun kashe malami a Makarantar Kaduna Polytechnic, Dr. Levy Makama Pondu bayan da suka yi garkuwa dashi kuma suka karbi kudin fansa har sau biyu. An yi garkuwa dashine ranar August 16, 2024 a yayin da yake komawa gida daga gonarsa bayan ya je ya biya ma'aikatansa. 'Yan uwa da abokan arziki da dalibansa sun hau shafukan safa zumunta inda suke ta bayyana alhinin rashinsa.