Kalli Bidiyon: An ga Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf yana tuka kansa a mota da daddare
Wani Bidiyo na gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf yana tuka kansa a mota da dare ya dauki hankula.
An ga yanda matasa suka zagaye motar tasa suna ta murna.
https://twitter.com/i/status/2020382843214655765








