Kalli Bidiyon: Yanda aka baiwa kawayen Amarya kudin siyen baki dana lalle har Naira Miliyan 7
Bidiyon yanda aka baiwa kawayen Amarya naira Miliyan 7 a matsayin kudin siyen baki dana Lalle a Abuja ya dauki hankula sosai.
A Bidiyon an ga, bayan da aka basu kudin suna cewa sun yi kadan.
https://twitter.com/i/status/2041057624150470819








