Kalli Bidiyo: Ganin kare yana cin Bulo ya baiwa mutane mamaki
Wani Bidiyo ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda aka ga Kare yana cin Bulo.
Mutane da dama sun alakanta hakan da yanayin matsin tattalin arziki da ake ciki.
Kalli Bidiyon anan


