Thursday, April 30
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon:Ganin Sanata Adams Oshiomhole tare da wata mata me yin irin fina-finan nan na Alfasha ya jawo cece-kuce sosai

Kalli Bidiyon:Ganin Sanata Adams Oshiomhole tare da wata mata me yin irin fina-finan nan na Alfasha ya jawo cece-kuce sosai

Duk Labarai
A jiya ne dai wani Bidiyon sanata Adams Oshiomhole tare da wata mata ya bayyana, inda aka ganshi yana mata tausa a kafarta. Da yawa abin ya daure musu kai dan dai an ga ba matarsa bace. Da bincike yayi tsanani, an gano matar tana fina-finan Bhqtsq Rahotanni sun ce matar daga kasar Afrika ta kudu take. Lamarin dai ya bayar da mamaki sosai. https://twitter.com/i/status/2018618286947352741
Kalli Bidiyon: Wata Kirista ta musulunta dalilin soyayyar da takewa Oga Abba

Kalli Bidiyon: Wata Kirista ta musulunta dalilin soyayyar da takewa Oga Abba

Duk Labarai
Wata Kirista ta bayyana cewa tana son mawaki OGAbbah wanda dalilin haka ya sanya ta musulunta. Ta bayyana masa hakane a comment bayan da ya wallafa Bidiyon wannan wakar a shafinsa na Tiktok. OgAbbah dai shine yayi wakar samu kudinka kawai ka kashe wadda ta watsu sosai a ciki da wajen Najeriya. Ya tambayeta cewa da gaske take abinda ta fada? Inda tace masa Eh da gaske take. yace to ta aika masa da DM https://www.tiktok.com/@ogabbah/video/7600814482528423186?_r=1&_t=ZS-93dZwrc6liT
Kalli Bidiyon: Kudin dana mallaka sun fi karfin Naira Biliyan 2>>Inji Soja Boy

Kalli Bidiyon: Kudin dana mallaka sun fi karfin Naira Biliyan 2>>Inji Soja Boy

Duk Labarai
Tauraron Mawakin Hausa, Soja Boy ya bayyana cewa, kudin da ya mallaka sun fi karfin Naira Biliyan 2. Ya bayyana hakane a hirar da Ali Jita yayi dashi inda yace dan haka dole yayi abinda yake so. https://www.tiktok.com/@arewa_realistic/video/7602534368900369682?_r=1&_t=ZS-93dXULQenhY Hakanan ya kara da cewa, Mawaki, Wizkid yafi Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa. Yace yanzu da Wizkid zai ce yana son ganawa da sarkin Saudiyya wani Malami yace yana son ganawa da sarkin, sai Wizkid ya riga malamin ganawa da sarkin. https://www.tiktok.com/@mr_ceedking/video/7602463541144177940?_r=1&_t=ZS-93dZ8iLRUH3
Da Duminsa: Kasar Amurka ta aiko da sojoji Najeriya

Da Duminsa: Kasar Amurka ta aiko da sojoji Najeriya

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, kasar Amurka ta aiko da sojoji zuwa Najeriya. Kafar Reuters ta bayyana cewa an aiko da sojojin na musamman zuwa Najeriya dan su taimaka wajan samar da tsaro. General Dagvin R.M. Anderson wanda shine shugaban rundunar sojojin Amurka a Afrika ya tabbatar da hakan. Ya bayyana cewa, sojojin ba masu yawa bane amma bai bayyana ko guda nawa bane. Sannan zuwa yanzu ba'a bayyana wace jihace aka tura sojojin.
Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda tsohon dan majalisar Tarayya, Hon. Gudaji Kazaure ya ke yawo a titi a kafa yana hira da jama’ar gari

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda tsohon dan majalisar Tarayya, Hon. Gudaji Kazaure ya ke yawo a titi a kafa yana hira da jama’ar gari

Duk Labarai
Tsohon dan majalisar tarayya daga jihar Jigawa, Hon. Gudaji Kazaure kenan a wannan Bidiyon yake yawo a kafa yana hira da jama'ar gari. Da yawa sun ce da bai aikata abin a zo a gani ba da bai isa yayi hakan ba. https://www.tiktok.com/@auwaluadamubaffa/video/7602350055772720391?_r=1&_t=ZS-93cg2ontX3w
Kalli Bidiyon: Dalilin da yasa na daina Sayar da maganin Karfin maza shine duk wanda ya zo saye sai yace wai sai ya gwada>>Inji Habiba Dorayi

Kalli Bidiyon: Dalilin da yasa na daina Sayar da maganin Karfin maza shine duk wanda ya zo saye sai yace wai sai ya gwada>>Inji Habiba Dorayi

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Habiba Dorayi ta bayyana cewa, dalilin da yasa ta daina Tallar maganin Karfin maza shine, wadanda ke zuwa saye sai su ce zasu gwada. Tace dalili kenan da yasa ta shafawa kanta lafiya ta daina sayar da maganin karfin mazan. https://www.tiktok.com/@habibadorayi/video/7602657731538947344?_r=1&_t=ZS-93cffpKccGe