Ina samun kudi ne ta hanyar Kungiyar Tsqfi da Shan Jyny>>Inji Dan Tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai
Dan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya wallafa hoton motarsm Range Rover a shafinsa na X wanda ya dauki hankula wasu na yabawa wasu na suka
https://twitter.com/i/status/2039705058959401365
Wani ya tambayeshi wai ta ina yake samun kudin shiga?
Sai ya bashi Amsar cewa ta hanyar tsqsfi da shan Jyny








