Kalli Bidiyon: Wata Kansila ‘yar APC daga jihar Kogi ta karbi Musulunci a hannun Dr. Abdullahi Umar Ganduje
Tsohon shugaban jam'iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya musuluntar da wata Kansila daga jihar Kogi a gidansa dake Abuja.
An ga yanda lamarin ya faru a wani Bidiyo daya karade shafukan sada zumunta inda aka ga Ganduje na gaya mata Shika-shikan musulunci.
https://twitter.com/i/status/2039791075473113195








