Sunday, June 28
Shadow

Author: Bashir Ahmed

WATA SABUWA: Masu Shaidar Ɗan Ƙasa Ta NIN Ne Kaɗai Za Su Samu Shinkafa Mai Rangwamen Farashi Ta Gwamnatin Tarayya

WATA SABUWA: Masu Shaidar Ɗan Ƙasa Ta NIN Ne Kaɗai Za Su Samu Shinkafa Mai Rangwamen Farashi Ta Gwamnatin Tarayya

Duk Labarai
Masu Shaidar Ɗan Ƙasa Ta NIN Ne Kaɗai Za Su Samu Shinkafa Mai Rangwamen Farashi Ta Gwamnatin Tarayya Gwamnatin Najeriya ta ce ma’aikatan gwamnati waɗanda suke da lambar ɗan ƙasa ta NIN ne za a bai wa damar sayen shinkafar da gwamnatin za ta sayar a farashi mai rahusa. Ministan Noma, Abubakar Kyari ne ya sanar da hakan, inda ya ce hakan zai taimaka wajen rage ci da zuci da kuma sayen abincin a kasuwa da ma rage tsadar abincin a kasuwannin Najeriya. Ministan Noma Abubakar Kyari, ya ce buhun shinkafa mai nauyin kilogiram 50 za a sayar a farashin Naira 40,000 a cikin shirin gwamnatin na rage raɗaɗin tsadar kayan masarufi. Menene ra'ayinku?
DA ƊUMI-ƊUMI: Ƴáɲ Biɲdiĝa Na Cigaba Da Rąɲtayawa A Na Káre Daga Maboyar Su Tun Bayaɲ Zuwaɲ Ministan Tsaro Jihar Sokoto Bisa Umarnin Shugaban Kasa Tinubu

DA ƊUMI-ƊUMI: Ƴáɲ Biɲdiĝa Na Cigaba Da Rąɲtayawa A Na Káre Daga Maboyar Su Tun Bayaɲ Zuwaɲ Ministan Tsaro Jihar Sokoto Bisa Umarnin Shugaban Kasa Tinubu

Duk Labarai
Ƴáɲ Biɲdiĝa Na Cigaba Da Rąɲtayawa A Na Káre Daga Maboyar Su Tun Bayaɲ Zuwaɲ Ministan Tsaro Jihar Sokoto Bisa Umarnin Shugaban Kasa Tinubu Biyo bayan amsa umarnin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ƙaramin ministan tsaro Bello Matawalle yayi ya tare Jihar Sokoto tare da shugabannin rundunonin tsaro, ƴan bíɲdíĝá suna cigaba da ɗanɗana kuɗarsu a hannun Sojoji Nâjeriya. A rahotannin da suke fitowa na nuna cewa, ƴan biɲdíĝâr masu tarin yawa suna cigaba da rantayawa a na kare suna haurawa ƙasashe maƙota domin nemaɲ tsira da rayúwársu. Wane fata zaku yiwa sojojin Nąjeriya?
Idan Ka Ce Mun Karbi Milyąɲ 16 Kai Kuma Ka Karbi Tálíyą, Ka Ga Kenan Ko A Nan Malumta Ta Yi Rana, Martanin Shéikh Umar Zaria Ga Masu Zargin Gwamnati Ta Tòshewa Malamái Baki Da Kudi Kan Matsalolin Nąjeriya

Idan Ka Ce Mun Karbi Milyąɲ 16 Kai Kuma Ka Karbi Tálíyą, Ka Ga Kenan Ko A Nan Malumta Ta Yi Rana, Martanin Shéikh Umar Zaria Ga Masu Zargin Gwamnati Ta Tòshewa Malamái Baki Da Kudi Kan Matsalolin Nąjeriya. Me za ku ce?