Tuesday, November 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon: Yanda Hassan Make-Up yasa Tsohuwar Matar Gfresh, Maryam Nicki Minaj a TiktokLive tana juya masa mazaunai wai ya gani

Kalli Bidiyon: Yanda Hassan Make-Up yasa Tsohuwar Matar Gfresh, Maryam Nicki Minaj a TiktokLive tana juya masa mazaunai wai ya gani

Duk Labarai
Tauraron Tiktok dan kasar Nijar, Hassan Make-Up ya sanya Tsohuwar matar Gfresh, Maryam Nicky Minaj a TiktokLive tana juya masa mazaunai. Ya rika ihun cewa zai sha dadi. Hassan Make-Up dai ya tabbatar da cewa zai auri Maryam Nicki da zarar ta kammala Idda. https://www.tiktok.com/@officielhassanmakeup227/video/7664518951916932370?_r=1&_t=ZS-98BbrqQMf95 Saidai da yawa na cewa wannan abu da yayi, nuna rashin kishi ne kuma ba soyayya bace.
Kalli Bidiyon: Gwanin Ban Tausai, Wata matashiya a Kano da aka haifa da Al’urar maza data mata, amma bangaren macen yafi Rinjaye

Kalli Bidiyon: Gwanin Ban Tausai, Wata matashiya a Kano da aka haifa da Al’urar maza data mata, amma bangaren macen yafi Rinjaye

Duk Labarai
Wata matashiya ta bayyana a Kano wadda aka haifa da al'aurar maza data mata. Mahaifiyar yarinyarce ta fito take neman taimako dan a mata aiki. Tace yarinyar an haifeta da al'aurar Maza data mata inda daga baya da suka je Asibiti aka gaya musu bangaren macen yafi karfi. https://www.tiktok.com/@mrbangis44/video/7664141796854746388?_r=1&_t=ZS-98BbWwkLDQF Tace yanzu ta kai shekaru 18 da haihuwa amma basu da karfi suna neman a taimaka musu a ma yarinyar aiki. https://vt.tiktok.com/ZSXQtKYPa
Kalli Bidiyon: Yanda Messi ya rika kiran a kori Marc Cucurella saboda ya rufe baki ya masa magana

Kalli Bidiyon: Yanda Messi ya rika kiran a kori Marc Cucurella saboda ya rufe baki ya masa magana

Duk Labarai
A yayin da ake tsaka da wasan Argentina da Spain na wasan karshe na gasar World Cup, Dan Spain, Marc Cucurella ya samu Messi inda ya rufe baki ya masa magana. Saidai Messi ya rika kiran cewa a kori Cucurella saboda aikata hakan. https://twitter.com/i/status/2078979764300173693 'Yan wasa dai kan kulle bakinsu su rika magana a fili saboda kar a fahimci abinda suke cewa, saidai FIFA ta kawo sabon tsari wanda ya hana hakan.
Kalli Bidiyon: Yanda Messi yayi ta kuka jiya bayan rashin nasara a wasan karshe na World Cup

Kalli Bidiyon: Yanda Messi yayi ta kuka jiya bayan rashin nasara a wasan karshe na World Cup

Duk Labarai
Bayan rashin nasarar da Lionel Messi yayi a wasan karshe na World Cup, an ganshi yana ta kuka a gaban 'yan kasarsa ta Argentina yayin da suke ta jinjina masa. Messi ya zubar da hawaye sosai inda masana ke hasashen kadan ya rage ya hadiyi zuciya ya shekye. https://twitter.com/i/status/2078976401718341693 https://twitter.com/i/status/2078974923758879009
Kalli Bidiyon: Nusee Baby ta sake sakin Bidiyon badala bayan kamen da Hisbah suka mata, inda tace babu wanda ke shirya wani sai Allah

Kalli Bidiyon: Nusee Baby ta sake sakin Bidiyon badala bayan kamen da Hisbah suka mata, inda tace babu wanda ke shirya wani sai Allah

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Nusee Baby daga jihar Sokoto ta sake sakin wani Bidiyo tana rawa irin wacce bata dace ba. Ta yi hakan ne bayan da Hukumar Hisbah a jihar Sokoto ta sakota bayan kamun data mata saboda irin wadannan abubuwan. Nusee ta bayyana cewa, babu wanda ke shirya wani sai Allah. Tace ita kamen da Hisbah suka mata ma taimakonta yayi saboda wanda bai santa ba a yanzu ya santa. https://www.tiktok.com/@d.gumama/video/7663560484544613650?_r=1&_t=ZS-989oaKAcRyn
Kalli Bidiyon: Yanda wannan matashin ya bayar da labarin wata mata data masa fhqde

Kalli Bidiyon: Yanda wannan matashin ya bayar da labarin wata mata data masa fhqde

Duk Labarai
Wannan matashin wanda ya bayyana kansa da cewa, masoyin maryam Yahya ne yace a dalilin Maryam din wata mata ta masa fhqde. Yace ya tuna da wannan lamarine sabida ganin Maryam Yahya na bikin murnar zagayowar ranar Haihuwarta. Yace matar ta masa magana ne tace masa ita tana kusa da Maryam Yahya kuma zata iya hadashi da ita. Yace suka yi mahada suka hadu da matar. Gadai cikakken labarin daga bakinsa. https://www.tiktok.com/@el_shanawa/video/7663631147057909000?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7663631147057909000&source=h5_m&timestamp=1784443243&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&am...
Kalli Bidiyon: An kama wannan kazar a Kano biza zarginta da laifin Naira dubu 30 a Kano

Kalli Bidiyon: An kama wannan kazar a Kano biza zarginta da laifin Naira dubu 30 a Kano

Duk Labarai
Rahotanni daga garin Garun Malam na jihar Kano sun bayyana cewa, an kama wannan kazar saboda cinye wani iri na dubu 30. Me irinne ya kama kazar ya kaiwa hukumomin tsaro. Bayan da ya kaita an tsareta na tsawon kwana daya kamin a gano me kazar. Bayan da aka gano me kazar an tsareshi inda aka ce ya biya kudin irin watau dubu 30 da kazarsa ta cinye. https://www.tiktok.com/@fahadkabirmaitata/video/7663662665386036500?_r=1&_t=ZS-988i1YDjHYi