Kalli Bidiyon yanda Senegal suka koma gida da kofin AFCON
Kasar Senegal sun koma gida da Kofin AFCON da suka ciwo daga kasar Morocco.
An ga yanda suka samu tarba me kyau daga masoyansu dake jiransu a gida.
Hakanan shugaban kasar ta gana da 'yan wasan inda ya jinjina musu.
https://twitter.com/i/status/2013486686273953985
https://twitter.com/i/status/2013493710491685313








