Friday, January 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Maganin amosanin ido

Magunguna
Amosanin Ido illace wadda ke bukatar kulawa saboda yanda lamarin kan taba lafiyar idon mutum. Likitoci na amfani da hanyoyin bayar da maganin digawa, bayar da maganin sha ko kuma yin aiki ga masu fama da amosanin ido. Yana da kyau a samu likitan ido ya duba dan bada shawara irin ta kwararru ga me fama da matsalar amosanin ido. Akwai hanyoyin gargajiya da ake amfani dasu wajan magance matsalar amosanin ido: Shan Dinya: Masana sunce Dinya tana taimakawa masu fama da matsalar amosanin ido da sauran matsalolin ido. Gashin Danyar Masara: Eh Gashin danyar masara dai da ake cirewa a yadda yana da matukar amfani ga masu ciwon ido musamman ma Amosanin ido, yana kuma taimakawa masu hawan jini, yana kashe abubuwan dake kawo tsufan jiki da wuri, yana kuma taimakawa masu ciwon suga sosai...
Hotuna: Shahararriyar me nuna tsiraici ta musulunta

Hotuna: Shahararriyar me nuna tsiraici ta musulunta

Abin Mamaki
Wata shahararriyar me nuna tsiraici a kafafen sada zumunta, Brittany Renner ta musulunta. Ta bayyana cewa ta ga hasken musulunci ne shiyasa ta tuba dashiga addinin. https://twitter.com/brittanyrennerr/status/1820412139460349964?t=X1cA2NwpQ6EF63BAMrZ82g&s=19 A wasu hotunan ta da ta wallafa an ganta sanye da Hijabi maimakon kaya tsirara da aka saba ganinta dasu. A wani Bidiyo data wallafa kuma ta bayyana cewa har kayan sawarta ta canja.

Ga Bashi daga Gwamnatin Tarayya: Zaka iya neman daga Naira Miliyan 3 zuwa 20

Duk Labarai
Karin Bayani kan bashin da gwamnati tace zata bayar na NYIF. Wakilin hutudole yanzu haka yana bibiyar hira ta musamman da ake gudanarwa da jami'an gwamnati dake kula da wannan tsari na bayar da bashin NYIF. Sunce akwai bashi akwai kuma tallafi wanda ba bashi bane. Sannan sunce daga Naira Miliyan 5 har zuwa Naira Miliyan 20 mutum zai iya nema. Kuma wannan lamari za'a ci gaba da barinshi a bude har zuwa wani lokaci tukuna. Rahoto ya samemu daga majiya me karfi cewa 'yan kudu sun nunka 'yan Arewa sosai wajan neman wannan tallafi da bashi. Jama'a kada a yi wasa dan an nema a baya ba'a samu ba, kada ace ba za'a yi wannan ba, ana sa ran cewa saboda gwamnati bata son a yi zàngà-zàngà zata gaggauta bayar da wannan bashi da tallafi, dan haka a nema a cike. A duba kasa mun ajiye...

Maganin amosanin kai

Magunguna
MAGANIN AMOSANIN KAI. Duk mai fama da matsala ta amosanin kai mace ko namiji wanda yake sa masa kaikayin kai ko ido ko ciwon kai insha Allahu idan yayi amfani da wannan fa'ida Allah zai yaye masa wannan matsala. Za'a samu ganyen gwanda zaa samu lalle zaa samu tafarnuwa,sai a hade su waje daya a dake su, sannan a tafasa su a zuba gishiri kadan a ciki. Namiji yayi aske ya rika wanke kansa dashi sosai,mace kuma ta tsefe kitson kanta ta rika wanke kai dashi sosai. Tsawon sati guda Allah zai yaye wannan matsala. Wallahu a'alamu Izininsa Ayiwa Annabi Salati. MAGANIN AMOSANIN KAI DAH NABAKI Assahlamu alaykum warahmatullahi taalah wabarakatuhu ya ikwani barkanmu da warhaka dafan kowah yanah lafiyah kamar yaddah mukehtom bafarko xan farah bayani akan amosanin kai tom indai kina...

Basir ga mai ciki

Basir Mai Tsiro, Haihuwa
Basir ga mata masu ciki ba sabon abu bane, wani bincike ya gano cewa,duk cikin mata masu ciki 3 ana samun macen dake da basur 1. Mata masu ciki na fama da basir saboda yanda jikinsu ke budewa dalilin daukar ciki da nauyin dan suke dauke dashi. Yawanci basir din mata masu ciki yana farawa ne a yayin da cikin ya fara nauyi,watau daga wata na 3 zuwa sama. Masana kiwon lafiya sun bayar da shawarar cewa,idan a baya kin taba cin basir yayin da kike da ciki,yana da kyau ki nemi shawarar likita a yayin da kika kara samun ciki. Maganin basir ga mai juna biyu Ga hanyoyin magance basir ga mai juna biyu kamar haka: A canja tsarin cin abinci: Canja tsarin cin abinci ta yanda za'a rika cin abinci me dauke da fiber,watau dusa, da kuma abinci me ruwa-ruwa, da shan ruwa akai-akai zasu tai...

Illolin basir ga maza

Basir Mai Tsiro
Illolin Basir na da yawa ga dukka maza da mata amma a yau zamu yi magana akan illolin basir ga mazane. Daya daga cikin illolin basir ga maza shine: Za'a rika jin zafi a dubura. Kumburi a Dubura. Kai ka yi a dubura. Yana da kyau a tuntunbi likita idan aka ji irin wadannan matsaloli ko idan ana tunanin an kamu da cutar Basir. Ana amfani da hanyoyi da yawa wajan maganin basir kamar su: Zama akan ruwa me dumi lokaci zuwa lokaci a rana. Amfani da kankara a dira a wajan dan rage kumburi. Amfani da man Basir na musamman da ake turawa cikin dubura. Hakanan ana cin abinci marar tauri dan magance wannan matsala: Ana iya maida hankali wajan cin abinci irin su: Kayan marmari. Ganyayyaki irin su, Alayyahu, Zogale, Kabeji,Latas da sauransu. Cin abinci me kyau, r...
Ga Babbar dama ta samun Kudi da Cryptocurrency

Ga Babbar dama ta samun Kudi da Cryptocurrency

Duk Labarai
Da Duminsa: $Dogs sun saki Sabon Update: Sun bayyana cewa daga ranar 14 ga watan Augusta ba za'a kara samun damar tara $dogs din ba. Sannan sunce a wannan ranane zasu bayyana ranar da $dogs zai shiga kasuwa da kuma dukkan sauran bayanan da akw bukata. Sannan sunce ba'a fara sayar da Dogs ba sai bayan TGE. Wanda suka fara a dage cikin kwanaki 3 dinnan da suka rage a kara tara dogs, wanda kuma basu fara ba. Ga link: https://t.me/dogshouse_bot/join?startapp=KcTG8pUqR7StN2se8IJyMg Bayaninmu na farko akan Dogs: Dukkan Alamu sun nuna cewa za'a samu Alheri sosai da $dogs. Nan da kwana 4 zasu bayar da abin mamaki, ko da baka fara Dogs ba idan ka bayar da himma zaka iya tara dogs guda dubu 20 zuwa dubu 30 wanda idan ya shiga kasuwa a farashin da ake tsammani zaka iya samun dala...