Addu’ar barka da safiya
Aminci da yarda ya k'ara tabbata ga mamallakinzuciyata,farin wata mai haskaka zuciyata,kaineka zamo farin cikin rayuwa,ina da tabbacin cewazuciyarka tana cike da so nada bege na acikin wannan sansanyar safiyarkamar yanda tawa ta kasance haka,zai zamaabin alfaharina cewa wannan sak'on nawa shineabu mafi soyuwa daya fara riskarka cikin wannanni'imtacciyar safiyar masoyina…Ina fatan ka tashi lafiya.
Duk sha'aninka na rayuwa, kar ka cire Ubangiji ciki, kana buƙatar Allah a kowannen lokaci.
A ruwaito daga Anas bin Malik (12AH - 93AH) cewa, Manzon Allah ﷺ ya yi Nana Fatima عليها السلام wasici da karanta wannan addu'ar safiya da maraice:
"يا حي يا قيوم برحمتك أستغيث أصلح لي شأني كله ولا تكلني إلى نفسي طرفة عين"
Ma'ana: "Ya Rayayye, Ya Mai tsayuwa da komai! Da rahamarKa nake neman taim...