Kalli Bidiyon: An wayi gari da Koke-koken cewa Opay sun kwashewa mutane Kudade
Mutane da dama na ta kokawa da cewa Opay sun kwashe musu kudade daga asusun ajiyarsu.
Da yawa sun yi Bidiyo suka dora a kafafen sada zumunta inda suke neman ba'asi game da kudaden nasu.
Xuwa yanzu dai Opay basu ce komai ba game da lamarin.
https://www.tiktok.com/@abbertee_21/video/7578949297614408978?_t=ZS-91sXkW1Isa1&_r=1
https://www.tiktok.com/@mardee410/video/7578970897671916820?_t=ZS-91sXztGa80m&_r=1








