Monday, November 23
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon: Yanda Maryam Yahya ta Nuna Nònùwà da juya mazaunanta ya dauki hankula

Kalli Bidiyon: Yanda Maryam Yahya ta Nuna Nònùwà da juya mazaunanta ya dauki hankula

Duk Labarai
Wani Bidiyo da Tauraruwar Kannywood, Maryam Yahya ta wallafa a shafinta na sada zumunta ya dauki hankula. An ga Bidiyon na Maryam inda take rawa, hadda juyawa. Saidai masu ganin Kwakwaf a Comment sun bayyana cewa, sun hango Nonuwanta a waje. Amma wasu da yawa daga cikin masoyanta sun yaba. https://www.tiktok.com/@real___maryamyahaya/video/7650494333338078485?_r=1&_t=ZS-979z88tUlYO
Wata Sabuwa Kalli Bidiyon: Yanda matasa suka fito zàngà-zàngà a Kano suna neman sai Bilal Villa ya saki sabuwar waka

Wata Sabuwa Kalli Bidiyon: Yanda matasa suka fito zàngà-zàngà a Kano suna neman sai Bilal Villa ya saki sabuwar waka

Duk Labarai
Tauraron mawaki daga Kano, Vilal Billa ya fito ya baiwa masoyansa hankuri kan rashin sakin waka. Yace waka ba haka kawai suke yi ba, tana da ka'ida. Yace yaga wasu MBB Family har zanga-zanga suka fito akan ya saki waka amma yana bayar da hakuri zai saki idan lokaci yayi. https://www.tiktok.com/@bilalvillah/video/7650602207632477461?_r=1&_t=ZS-979vs698qm1
Kalli Bidiyon: Yanda Saheer Abdul me garin Danwake yake yaudarar mata yana daukarsu Bidiyo babu kaya a jikinsu, daga baya yace sai sun bashi kudi>>Inji Babiana

Kalli Bidiyon: Yanda Saheer Abdul me garin Danwake yake yaudarar mata yana daukarsu Bidiyo babu kaya a jikinsu, daga baya yace sai sun bashi kudi>>Inji Babiana

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Babiana ta yi zargin cewa, Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul, Me Garin Danwake yana yaudarar mata yana daukar Bidiyon su babu kaya a jikinsu. Tace daga baya sai ya rika neman kudi a wajan matan. Ta bayyana itama yanda aka mata inda tace mata su yi hattara. https://www.tiktok.com/@queenbabiana/video/7650404920142859541?_r=1&_t=ZS-979eBsJmqpj
Kanone Asalin Dangote da BUA ba Lagos ba: Sarkin Kano Muhammad Sanusi II yawa mataimakin shugaban kasa, Martani

Kanone Asalin Dangote da BUA ba Lagos ba: Sarkin Kano Muhammad Sanusi II yawa mataimakin shugaban kasa, Martani

Duk Labarai
Me martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya mayarwa da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima martani kan imaganar da yayi cewa, Dangote da BUA ba 'yan Kano bane, 'yan Lagos ne. A cewar mataimakin shugaban kasar, Haihuwar Dangote da bUA kawai aka yi a Kano amma Lagos ce ta basu damar zama manyan masu kudin da suka zama. Saidai a martanin Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II a wajan wani taro da aka gudanar kan kasuwanci a Kano. Yace Dangote da BUA tun kamin su je Lagos dama can 'yan kasuwane, sun fadada kasuwancinsu ne zuwa Lagos amma ba Lagos ce ta koya musu kasuwanci ba. Dan haka 'yan Kanone ba 'yan Lagos.
Kalli Bidiyon: Indai Aljanu da Sihiri na aiki, Cikin Kwana 7 sai na gama da matsalar mutanen daji>>Inji Mai Aljana da Rauhahi

Kalli Bidiyon: Indai Aljanu da Sihiri na aiki, Cikin Kwana 7 sai na gama da matsalar mutanen daji>>Inji Mai Aljana da Rauhahi

Duk Labarai
Dan Tiktok da akewa lakabi da Me Aljana da rauhani ya bayyana cewa, idan dai Aljanu da sihiri na aiki. Cikin Kwana 7 sai ya gama da matsalar mutanen Daji. Ya bayyana hakane a wani Bidiyo daya wallafa a Tiktok inda aka ganshi kusa da wani shuri da turaruka a hannunsa. https://www.tiktok.com/@mai_aljan_da_rauhani/video/7650236155048283413?_r=1&_t=ZS-978viK3DLnE
Kalli Bidiyon: Yanzu Maza sun daina ba ‘yan mata kudi hakanan, sai kin basu suma zasu baki, Musamman mazan Kano>>Inji Ummi

Kalli Bidiyon: Yanzu Maza sun daina ba ‘yan mata kudi hakanan, sai kin basu suma zasu baki, Musamman mazan Kano>>Inji Ummi

Duk Labarai
Wannan matashiyar 'yar Tiktok din ta bayyana cewa, yanzu maza sun daina bayar da kudi kyauta ga 'yan mata. Tace yanzu maza sai kin basu kanki sannan zasu baki kudi. Tace musamman ma mazan kano. Tace dan hakane take baiwa Mata shawarar neman na kansu. https://www.tiktok.com/@rukayyaibrahim80/video/7650210290889444629?_r=1&_t=ZS-978uoXt0fyB
Kalli Bidiyon: Abinda ke faruwa a jihohin Kudu ya shigo Arewa, Bazan iya auren mace bansanta a matsayin mace ba dan kuwa sai na tantance cewa zata iya gamsar dani

Kalli Bidiyon: Abinda ke faruwa a jihohin Kudu ya shigo Arewa, Bazan iya auren mace bansanta a matsayin mace ba dan kuwa sai na tantance cewa zata iya gamsar dani

Duk Labarai
Wani matashi daga Arewa ya dauki hankula bayan da yace ba zai iya auren mace ba tare da ya santa a matsayin 'ya mace ba. Yace dalilinsa shine yana so yasan ko zata iya gamsar dashi ko kuwa a'a? Yace dai abokinsa ne ke fadar haka amma shi yana ce masa hakan bai dace ba. Saidai yace hujjojin da abokin nasa ke kawo masa sun sa ya fara fahimtarshi. https://www.tiktok.com/@denzee___/video/7650080696580443412?_r=1&_t=ZS-978tsrYor16 Irin wannan abu dai yawanci a kudancin Najeriya aka sanshi amma yanzu gashi ya shigo Arewa.