An ga mata ma'ikatan coci na rawa inda suke juya mazaunansu.
Rawar ta dauki hankula a kafafen sada zumunta inda Koristoci da yawa suke cewa zasu fara zuwa cocin
https://twitter.com/i/status/2063678562553540670
An kama wani inyamuri dake shirin satar mutane ya shiga dashi dasu.
Dubunsa ta cika inda aka ga mutane sun taru a kansa ana masa na jaki ana masa tambayoyi.
Da yawa dai sun ce da ba'a kamashi ba za'a ce fulanine suka aikata laifin.
https://twitter.com/i/status/2063886625797447694
Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati ta yau, 8 ga watan Yuni shekarar 2026 ta kamane akan naira ₦1,357.26 akan kowace dala.
A kasuwar bayan fage kuwa, farashin saye shine ₦1,388 yayin da ake sayarwa akan Naira ₦1,398 akan kowace dala a kasuwannin chanjin na garuruwan Kano, Abuja, da Lagos.
Dan Gwamnan Jihar Anambra, Charles Soludo ya sake bayyana a kafafen sada zumunta inda yake kwarkwasa yana cewa shi me kyau ne.
Yace dole saboda kyansa idan maza suka ganshi su rikicce.
A baya dai rahotanni sun bayyana cewa dan Gwamnan dan Lúwadi ne wanda yanzu haka yake karatu a kasashen turai.
https://twitter.com/i/status/2063697166497943576
Wannan Wani ma'aikacin gidan Burodi ne da ya nuna irin yanda suke burodi me yanka-yanka.
Lamarin ya kayatar sosai.
https://twitter.com/i/status/2063728134143295524
Wata mata ta dauki hankula a kafafen sada zumunta inda ta bayyana cewa, zata iya kashe aurenta dan ta hau Social Media ta samu followers.
Daga baya dai ta bayyana cewa da wasa take amma kalaman nata sun baiwa mutane mamaki.
https://www.tiktok.com/@trendingaccount04/video/7647882397706358036?_r=1&_t=ZS-9729xlV7Zl1
Tauraruwar Tiktok da Hukumar Hisbah ke nema ruwa a Jallo, watau Gorgeous ta bayyana cewa, ta tuba da zuwa Hotal ShortTime.
Tace an mata nasiha cewa akwai mutuwa kuma akwai tsufa kuma ta dauka, dan haka ta daina duk abubuwan da take yi marasa kyau.
Tace tana neman mahaddacin al'Qur'ani ya aureta.
https://www.tiktok.com/@gorgeous_ghurl/video/7648799734534180104?_r=1&_t=ZS-9724TG1FUuo
Wata Budurwa ta gwada Saurayinta inda ta nemi ya bata Naira dubu 100.
Yace mata bari ya je kasuwa amma ta hanashi inda tace masa anan take take son kudin.
Dalilin haka yasa anan take ya tura mata kudi .
A karshe tace gwadashi take yi taga ko yana sonta da gaske.
Da yawa dai sun ce ba zasu iya cin wannan jarabawar ba.
https://twitter.com/i/status/2063566160650477699