Kalli Bidiyon irin gagarumar murnar da aka yi a jihohin Legas da Bayelsa bayan nasarar Najeriya akan Algeria
A jihohin Legas da Bayelsa dake kudancin Najeriya mutane da dama ne suka fito kan tituna suka nuna farin cikinsu da nasarar da Najeriya ta samu akan kasar Algeria.
An ga mutane akan titi suna ta rawa.
https://twitter.com/i/status/2010054938651701571
https://twitter.com/i/status/2010094573457158302








