Kalli Bidiyon: Wasu yarbawa a Ibadan sun fito sunawa shugaba Tinubu yakin neman zabe
An ga taron wasu yarbawa a Ibadan da suka fito sunawa Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yakin neman zabe.
Sun ce whi zasu zaba a zaben 2027.
Lamarin nasu ya dauki hankali inda akai ta zazzafar Muhawara.
https://twitter.com/i/status/2009870072232485189








