Saturday, December 13
Shadow

Duk Labarai

Kalli Yanda Sheikh Isa Ali Pantami yayi ta hada gumi a wajan saka Buhari a makwancinsa

Kalli Yanda Sheikh Isa Ali Pantami yayi ta hada gumi a wajan saka Buhari a makwancinsa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Wannan hoton Sheikh Isa Ali Pantami ne yake ta hada gumi a wajan saka tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari a kabarinsa a jiya. Sheikh Isa Ali Pantami shine ya rike mukamin ministan sadarwa a zamanin mulkin Buhari.
Idan kabar mu siyasar ka ta zo karshe>>Jam’iyyar ADC ta gayawa Peter Obi

Idan kabar mu siyasar ka ta zo karshe>>Jam’iyyar ADC ta gayawa Peter Obi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Jam'iyyar ADC ta gargadi Peter Obi da cewa kada ya sake ya barta. Hakan na zuwane bayan da wani shugaban magoya bayan Peter Obi me suna Yunusa Tanko yace Peter Obi zai yi takarar shugaban kasa ko da jam'iyyar ADC ko babu ita. Hakanan ya jawo hankalin Jam'iyyar ADC din data tsayar da dan kudu takarar shugaban kasa maimakon dan Arewa. Saidai a martanin shugaban matasa na jam'iyyar ADC, Comrade Abayomi Bello yace idan dai wannan magana daga bakin Peter Obi ta fito to lalla...
Wata Sabuwa: Kamin Buhari ya riga gidan gaskiya, ya saki Matarsa A’isha>>Inji Dan jarida Farooq Kperogi, Ji bayani dalla-dalla

Wata Sabuwa: Kamin Buhari ya riga gidan gaskiya, ya saki Matarsa A’isha>>Inji Dan jarida Farooq Kperogi, Ji bayani dalla-dalla

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Dan Jarida dan asalin Najeriya dake zaune a kasar Amurka, Farfesa Farooq Kperogi ya bayyana cewa, kamin rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Ya saki matarsa, A'isha. Farooq Kperogi ya bayyana hakane a shafinsa na Facebook ranar Laraba. Ya bayyana hakane a martani ga labaran dake yawo cewa A'isha tace Buhari kamin ya rasu ya ce mata ta nemar mai gafarar 'yan Najeriya. Farooq Kperogi yace bai san ingancin wannan labari ba amma abinda ya sani shine A'isha Buhar...
Bayani Dalla-Dalla: Karanta Kabakin Alherin da Gwamnatin tarayya zata rikawa iyalin Buhari, Za’a rika biyan A’isha Buhari Naira Dubu dari uku da hamsin duk wata amma daga ranar data sake yin aure shikenan za’a daina biyanta, Ji sauran Abubuwan da za’a musu

Bayani Dalla-Dalla: Karanta Kabakin Alherin da Gwamnatin tarayya zata rikawa iyalin Buhari, Za’a rika biyan A’isha Buhari Naira Dubu dari uku da hamsin duk wata amma daga ranar data sake yin aure shikenan za’a daina biyanta, Ji sauran Abubuwan da za’a musu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Bayanai sun fito kan abubuwan da gwamnatin tarayya zata yiwa iyalan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari bayan da ya rasu. Rahoton yace za'a rika biyan matarsa watau Hajiya A'isha Buhari Naira Dubu dari uku da hamsin duk wata. Sannan bayan wata 3 za'a rika biyan su Naira 250,000 dan kula da bukatunsu da kudin makarantar yara. Hakanan duk bayan watanni 3 za'a rika ba iyalan nasa Naira 250,000 a matsayin alawus. Hakanan kuma za'a biya musu ...
Kalli Bidiyo: Tawagar Gwamnatin Tarayya ta Ministoci da Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya jagoranta sun sake zuwa yin gaisuwa ga iyalin Buhari

Kalli Bidiyo: Tawagar Gwamnatin Tarayya ta Ministoci da Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya jagoranta sun sake zuwa yin gaisuwa ga iyalin Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tawagar Gwamnatin tarayya data hada da Ministoci 25 da gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum wadda mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya jagoranta ta sake komawa gidan Marigayi, tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari inda sukawa iyalansa ta'aziyya. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1945440978086547940?t=zC6mvDv_f5li1fDjW4PMKw&s=19 A jiya ne dai aka yi jana'izar Buhari a gidanda dake Daura wadda ta samu halartar shugaban kasa...
Kalli Bidiyo Da Duminsa: Abinda ya faru yayin da Peter Obi ya je yiwa ‘ya’yan Buhari gaisuwa ya dauki hankula sosai, Masoyan Peter Obin sai magana suke

Kalli Bidiyo Da Duminsa: Abinda ya faru yayin da Peter Obi ya je yiwa ‘ya’yan Buhari gaisuwa ya dauki hankula sosai, Masoyan Peter Obin sai magana suke

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A yau ne dai Peter Obi ya jewa iyalan marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari gaisuwa a gidan marigayin dake Daura. A jiya an rika cece-kucen cewa, ba'a ga Peter Obi a wajan jana'izar Buhari ba. Kwatsam yau da safe sai gashi a Daura. Ya je ya yiwa dan Buhari, Yusuf gaisuwa sannan ya je ya yiwa 'ya'yan Buhari mata gaisuwa, saidai a lokacin da yakewa 'ya'yan Buhari matan gaisuwa ne aka ga dukansu auna murmushi. Masoyan Peter Obi sun fassara hakan da cewa alamac...
‘Yan Kudu, Musamman Inyamurai na cewa, Kalaman rashin kyautawa da me magana da yawun Tinubu, Bayo Onanuga yayi akan Buhari tun kamin a Binneshi da sanin Tinubu yayi su, Hakan na zuwane duk da Bayo Onanuga ya goge kalam nasa

‘Yan Kudu, Musamman Inyamurai na cewa, Kalaman rashin kyautawa da me magana da yawun Tinubu, Bayo Onanuga yayi akan Buhari tun kamin a Binneshi da sanin Tinubu yayi su, Hakan na zuwane duk da Bayo Onanuga ya goge kalam nasa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} 'Yan Kudu, Musamman Inyamurai na bayyana cewa, kalaman Rashin kyautawa da me magana da yawun shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu watau Bayo Onanuga yayi akan marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari tun kamin a binneshi da sanin Tinubu yayi su. Bayo Onanuga a jiya, Kamin a binne Buhari ya yi martani kan wani Bidiyon yakin neman zaben Buhari da yayi a Ibadan inda yace ga alama nan ga masu cewa Tinubu baiwa Buhari komai ba kokuma Kuri'un Buhari Miliyan 12 ne ka...
Ji Sakon da Diyar Buhari ta fitar kwana daya da Jana’izarsa daya dauki hankula sosai

Ji Sakon da Diyar Buhari ta fitar kwana daya da Jana’izarsa daya dauki hankula sosai

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Diyar Tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari, Noor ta wallafa wani sako a shafinta na sada zumunta kan rasuwar mahaifinta da ya dauki hankula. Hakan na zuwane kwana daya da rufe mahaifinta a kabarinsa. Noor ta wallafa cewa "Tace tana cikin jimamin rashin ganin irin rayuwar data shirya musu ita da mahaifinta. Tace zata ci gaba da tunawa dashi a ko da yaushe. Tace tana Addu'ar Allah ya baiwa magaifinta Aljannah. Noor na daga cikin 'ya'yan Buhari mat...
Da Duminsa: Kalli yanda da Safiyar Yau, Laraba, Atiku Abubakar da El-Rufai sun sake komawa Kabarin Buhari suka mai addu’a

Da Duminsa: Kalli yanda da Safiyar Yau, Laraba, Atiku Abubakar da El-Rufai sun sake komawa Kabarin Buhari suka mai addu’a

Duk Labarai
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar da tsohon Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai sun sake komawa Kabarin Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari suka asa Addu'a da safiyar yau Laraba. Tun a ranar Litinin El-Rufai ya je garin Daura a yayin da shi kuma Atiku yana garin Daura tun ranar Talata. A jiyan Jama'ar Daura sun yiwa Atiku kyakkyawar tarba.