Kalli Bidiyo: Yanda Wasu limaman kirista ke durkusawa suna sumbatar wani gicciyayyen Gunki ya dauki, Hankula, Har wasu kiristocin sun ce abin ya basu kunya
Wannan wani Bidiyo ne dake nuna yanda wasu limaman Kiristoci ke durkusawa suna sumbatar wani Gunki.
Wasu kiristoci dai sun ce lamarin ya basu kunya.
https://www.tiktok.com/@bajuniz/video/7554760056210853138?_t=ZS-90DKcikzvLF&_r=1








