Kalli Bidiyo: Yanda Itama Sadiya Haruna ta bude sabuwar wayarta kirar iPhone 17 pro max daga kwali
Tauraruwar Kafafen sadarwa, Sadiya Haruna itama ta bi sahun masu mallakar sabuwar wayar iPhone 17 pro max.
Ta wallafa a shafinta yanda ta bude sabuwar wayar tata.
Kalli Bidiyon anan








