Bama son Talakawa: Duk wanda zai zo kasarmu cirani sai yana da Miliyan 17>>Inji Kasar Canada
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Kasar Canada ta yi sabuwar doka cewa, duk wanda zai je can cirani sai yana da Akalla Naira Miliyan 17 a Asusun bankinsa.
Wannan na zuwane bayan da aka yi sabuwar dokar shiga kasr ta Canada inda aka canja tsarin shiga kasar da 'yan Cirani suke wanda ake kira da Refugees and Citizenship Canada (IRCC).
An fitar da sabuwar dokar ne ranar July 7, 2025 inda suka ce dai mutun na da Dalar Canada, CAD $15,263 kwatankwacin Naira Miliyan 17 kenan kamin ya je kasarsu.
A baya dai Abinda i...








