Kalli Bidiyon: Ku sakani a addu’a na karbi Addinin Musulunci >>Inji Wannan matar
Wannan baiwar Allahn ta bayyana cewa ta karbi Addinin Musulunci inda ta nemi a sakata a addu'a.
An ganta da litattafan Addinin Musulunci a Bidiyon data saki
Kalli Bidiyon anan
https://www.tiktok.com/@rejoiceallahnan0/video/7596051470563216657?_t=ZS-939pXUKkuDw&_r=1
https://www.tiktok.com/@rejoiceallahnan0/video/7596051470563216657?_t=ZS-939pXUKkuDw&_r=1