Kalli Bidiyon: Mata da Miji da suka dauko Davido a Birthday din ‘ya’yansu a shekarar data gabata, a yanzu ma sun kashe Naira Miliyan 10 wajan shiryawa dansu Birthday
Mata da miji da suka Dauko Davido a Birthday din 'ya'yansu a shekarar data gabata a Kano.
A yanzu kuma sun sake kashe Naira Miliyan 10 dan shiryawa dansu wani Birthday din.
Lamarin ya dauki hankula.
https://www.tiktok.com/@the_bridesroom/video/7690288859480886549?_r=1&_t=ZN-9A70ZQvJ1ZW








