Sau 35 kenan nake zuwa aikin Umrah, na biya kudin Jirgi Naira Dubu 1>>Inji Wannan Hajiyar
Wata Hajiya Ta dauki hankula bayan da ta bayyana cewa sau 35 kenan tana zuwa aikin Umrah inda tace tun tana biyan kudin jirgi Naira Dubu 1.
Tace kuma zata ci gaba da zuwa har sai taji kafarta bata iya daukarta.
https://www.tiktok.com/@tubless_media_concept/video/7570829135463845128?_r=1&_t=ZS-91J66EO1qKX








