Kalli Hotunan: Mohammed Salah ya wallafa Kwalliyar Kirsimeti kamar yanda ya saba duk da yana musulmi
Tauraron dan kwallon Liverpool, Mohammed Salah kenan a wadannan hotunan inda yake nuna Kwalliyar Kirsimeti.
An ga 'ya'yansa a cikin Kwalliyar kirsimeti suna sanye da jajayen kaya, lamarin ya jawo cece-kuce musamman ganin cewa yana musulmi yace hakan
https://twitter.com/MoSalah/status/2004227703009116375?t=paz4UAN3GcwvzMbtdtm53w&s=19








