Kalli Bidiyo: Sojojin Najeriya sun nuna irin abinci dan kadan da aka basu bayan an turasu zuwa aikin tsaro na tsawon wata daya, da yawa sun tausaya musu
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Wasu Sojojin da aka aika samar da tsaro na tsawon wata daya amma aka basu abinci dan kadan lamarin ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta bayan da suka dauki Bidiyo suka yada.
Sun ce abincin ma sai da aka karbi kudi a hannunsu kowa dubu 60 amma aka kawo musu wannan abincin dan kadan.
Sunce kifi 5 aka kai musu da sai bokitin fenti na Garin Kwaki da wake, Doya guda 4, Lita daya ta man ja, karamin buhun shinkafa, Semolina me girman 10kg.
https://twitter.com/instablog9ja/s...








