Kalli Hotunan Kwanan Dalibai na jami’ar kasar Ghana da suka kayatar
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Hotunan Kwanan Dalibai na jami'o'in kasar Ghana sun dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.
Hotunan sun rika yawo a kafafen sada zumunta anata yabawa da su ana kuma kwatanta su dana Najeriya.







