Gasar Motar Banza: To mu yaran Rarara mun kai mu dari hudu kuma kowa ya bashi gida da mota>>Inji Tijjani Asase
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Asase ya bayyana cewa, au yaran Rarara sun kai 400 kuma kowanne ya bashi gida da mota.
Ya bayyana hakane bayan da Nazir Ahmad Sarkin Waka ya wallafa hoton Bidiyon sabuwar motar da ya siya wadda yace dan ya hucewa Masoyansa haushin gorin da aka rika musu ne.
Nazir dai duk da bai kira suna ba amma da yawa sun yi amannar cewa da Rarara yake inda yace motarsa zata sayi ta Rarara 3 hadda canji.
https://www.tiktok.com/@real_kanabaro/video/75229121...








