Saturday, April 11
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyo: Su Shaikh Maqari na son su dawo da shari’ar Abduljabbar sabuwa da nufin cewa ba’a mai Adalci ba>>Inji Baffa Hotoro

Kalli Bidiyo: Su Shaikh Maqari na son su dawo da shari’ar Abduljabbar sabuwa da nufin cewa ba’a mai Adalci ba>>Inji Baffa Hotoro

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Malamin Addinin Islama, Baffa Hotoro ya zargi su shaikh Maqari da cewa, suna son dawo da shari'ar Abduljabbar danya. Yace Shari'a ce wadda aka yi aka gama aka yanke hukunci amma saboda son cimma wata manufa ana son dawo da ita danya. https://www.tiktok.com/@daawa.sunnah48/video/7523993330636590342?_t=ZM-8xoLGNiRRbR&_r=1 Ya zargi cewa, duk abin akan shugabanci ne.
Kaso 80 na ‘yan Najeriya sun ce basu yadda da gaskiyar shugaba Tinubu ba

Kaso 80 na ‘yan Najeriya sun ce basu yadda da gaskiyar shugaba Tinubu ba

Duk Labarai
Kaso 83 na 'yan Najeriya sun ce basu amince da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba, kuma basu yadda da gaskiyarsa ba. Wannan ya bayyana ne a sakamakon wata kuri'ar jin ra'ayin jama'a da wata kungiya me suna API ta shirya. A kalla mutane 5,465 ne aka tambaya dake da shekaru 15 zuwa sama. An gudanar da kuri'ar jin ra'ayin jama'ar ne da yarukan Pidgin, Hausa, Igbo, and Yoruba Hakanan 'yan Najeriya dai sun ce basu amince da bangaren shari'a ba. An alakanta hakan da matsin tattalin arziki da 'yan Najeriya ke fama dashi.
Wai kai a tsilla-tsilla aka haifeka ne, ka kasa zama a jam’iyya daya? Wike ga Atiku

Wai kai a tsilla-tsilla aka haifeka ne, ka kasa zama a jam’iyya daya? Wike ga Atiku

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Ministan babban birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike ya soki Atiku Abubakar inda yace ya cika canja jam'iyyar siyasa. Wike ya tambayi cewa, shin wai ko a tsilla-tsilla aka haifi Atiku ne. Wike yace mulki ne kawai 'yan Adawar ke son samu duk wani abu da suke yi. Ya kuma caccaki Peter Obi da yace wai Dimokradiyya baymta aiki a Najeriya, Wike yace Peter Obi na fadin hakane sabod bashi ne akan mulki ba. Yace amma lokacin yana gwamnan jihar Anambra, Dimokradiyya na aiki kenan koh?
Labari me dadi: Farashin kayan abinci sun sauka aosai

Labari me dadi: Farashin kayan abinci sun sauka aosai

Duk Labarai
DA ƊUMI-ƊUMI: Farashin Kayan Abinci Yana Ta Sauka A Najeriya. Rahotanni sun tabbatar da cewa ana ta samun saukar kayan abinci a Najeriya, kwanan shinkafar da ada ake saya a kan Naira 3,000-4,000 yanzu ba ya wuce Naira 2,700-2,500. Majiyoyi masu tushe sun tabbatar wa Dokin Ƙarfe TV cewa faɗuwar farashin kayayyakin ba iya shinkafa kaɗai ya shafa ba, ya haɗa har da dukkan sauran kayayyaki kamar su mai, masara, wake da gero, da sauransu. Shin ya farashin kayayyakin masarufi suke a inda kuke ?
Babu maganar in zama mataimakin Atiku, Takarar shugaban kasa zan nema>>Inji Peter Obi

Babu maganar in zama mataimakin Atiku, Takarar shugaban kasa zan nema>>Inji Peter Obi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour party, Peter Obi ya bayyana cewa, babu maganar ya zama mataimakin Atiku. Ya bayyana hakane a hirar da Channels TV suka yi dashi. Yace babu wanda yayi magana dashi akan cewa ya zama mataimakin Atiku. Yace Takarar shugaban kasa zai nema. Peter Obi ya kara da cewa, gamayyarsu ta ADC zata samar da dan takarar shugaban kasa nagartacce wanda zai yi Nasara. Ya kuma ce zamansa a hadakar 'yan Adawa bata fitar dashi daga jam'iyyar La...
Bidiyo Da Duminsa: Babiana ta yi karin haske kan rade-radin fitar ta daga addinin musulunci saboda ana yada Bidiyon ta na badala

Bidiyo Da Duminsa: Babiana ta yi karin haske kan rade-radin fitar ta daga addinin musulunci saboda ana yada Bidiyon ta na badala

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar Tiktok, Babiana wadda aka fi sani da Queen of update ta saki sabon Bidiyo bayan na jiya da aka ganda tana kuka tana korafin yada Bidiyon tsiraicinta da ake. A wannan karin ta bayar da hakuri ne: https://www.tiktok.com/@hafsatmwaziri/video/7523995198985145605?_t=ZM-8xo8V3ZFcDm&_r=1 Babiana tace ita bata ce zata fita daga Addinin Musulunci ba.
Duk da kukan da Babiana ta yi da neman taimakon shugaban kasa, Tinubu, Mutane basu tausaya mata ba, sun ce zasu ci gaba da yada Bidiyon ta na badala

Duk da kukan da Babiana ta yi da neman taimakon shugaban kasa, Tinubu, Mutane basu tausaya mata ba, sun ce zasu ci gaba da yada Bidiyon ta na badala

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A jiyane dai aka tashi da wani abin daukar hankali inda tauraruwar Tiktok, Babiana wadda aka fi sani da queen of Update ta saki Bidiyo tana neman taimakon shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da wasu shahararru a kudu tace su taimaketa saboda 'yan Arewa na son su kashe ta dan Bidiyonta ya fita tsirara. Saidai duk da wannan kira na Babiana Da yawa sun sha Alwashin ci gaba da yada hotunanta na tsiraici. Wasu sun bayyana a comment inda wasu Bidiyon musamman suka yi suke bayyana cewa, z...
Kalli Bidiyo: Da Rarara da Sarkin Waka duk ‘yan girman kai ne, babu me dama-dama a cikinsu>>Inji Sheik Sani Isah Kano

Kalli Bidiyo: Da Rarara da Sarkin Waka duk ‘yan girman kai ne, babu me dama-dama a cikinsu>>Inji Sheik Sani Isah Kano

Duk Labarai
Malamin addinin Islama dake wa'azi a Tiktok, Sheikh Sani Isah Kano ya bayyana cewa, Da Naziru Sarkin Waka da Dauda Kahutu Rarara duk babu me dama-dama a cikinsu. Malamij yace dukansu suna da girman kai babu wanda za'a gayawa gaskiya ya dauka. Yayi magana ne a matsayin martani kan gazar mota dake tsakanin mawakan biyu. Yace Dangote duka ya fisu kudi dan haka bai kamata su rika nuna fariya ba. https://www.tiktok.com/@sheikh.sani.isah/video/7523736066134658360?_t=ZM-8xngG5BDte4&_r=1 Rikicin Rarara da Sarkin Waka ya dade yana faruwa inda akw ganin suna gasa da Juna.
Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya saka Jirgin samanshi a kasuwa zai sayar

Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya saka Jirgin samanshi a kasuwa zai sayar

Duk Labarai
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya saka jirgin samansa, Boeing 737-700 Business Jet (BBJ) a kasuwa zai sayar a kasar Switzerland. Hakan na zuwane bayan da shugaban ya sayi sabon jirgin sama me suna Airbus A330 A shekarar 2005 ne dai tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya sayi Jirgin saman. Kuma jirginne duka sauran shuwagabannin Najeriya da suka zo bayan Obasanjo suke amfani dashi.