Kalli Bidiyon yanda China ta yi Robot ‘yan kwallo, kalli yanda suke buga kwallon
Kasar China ta samar da 'yan Kwallo na robot wanda sune irinsu na farko a Duniya.
https://www.youtube.com/watch?v=1AEWN3iVxyI?si=FsHPdI8ZqI1nRg5p
Kasar ta China sun bayyana hakanne a Beijing.
Lamarin ya dauki hankula.







