Friday, December 19
Shadow

Duk Labarai

Wayyo Allah Na, Ina Ta Dakon Soyayyar Rarara Ashe Ba Da Ni Za A Yi Ba, Kuma Abun Da Ya Fi Damuna Shine Bai Ma San Ina Yi Ba, Kuma Allah Ya San Ina Kaunarsa, Inji Hajiya Suraiyat A. Nasir Daga Adamawa

{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wayyo Allah Na, Ina Ta Dakon Soyayyar Rarara Ashe Ba Da Ni Za A Yi Ba, Kuma Abun Da Ya Fi Damuna Shine Bai Ma San Ina Yi Ba, Kuma Allah Ya San Ina Kaunarsa, Inji Hajiya Suraiyat A. Nasir Daga Adamawa Masu karatu wace shawara za ku ba ta?
‘Yan Bìndìgà sun kàshè babban Limamin juma’a na Masallacin juma’a na farko a garin Maru jihar Zamfara da ‘ya’yansa 2

‘Yan Bìndìgà sun kàshè babban Limamin juma’a na Masallacin juma’a na farko a garin Maru jihar Zamfara da ‘ya’yansa 2

Duk Labarai
Rahotanni daga karamar Hukumar Maru dake jihar Zamfara na cewa 'yan Bindiga sun kashe babban limamamin masallacin juma'a na farko a garin watau Malam Salisu Suleiman Liman tare da 'ya'yansa 2. Tun ranar February 13, 2025 ne aka sace liammin tare da wasu mutane. Me kawo rahotanni akan harkar tsaro, Bakatsinene ya tabbatar da hakan.
Da Duminsa:An kori ma’aikata yaran Mele Kolo Kyari daga NNPCL

Da Duminsa:An kori ma’aikata yaran Mele Kolo Kyari daga NNPCL

Duk Labarai
A wani shiri na sauya fasalin gudanar da kamfanin mai na kasa, NNPCL An kori manyan ma'aikatan kamfanin wanda yawanci yaran Tsohon shugaban kamfanin ne watau Mele Kolo Kyari. Wadanda aka kora sun hada da Bala Wunti, Ibrahim Onoja, da Lawal Sade wadanda aka yi amanannar na hannun damar Mele Kolo Kyari ne. Hakanan Rahoton yace an kuma kori ma'aikata 200 daga kamfanin na NNPCL.
Ku Daina Gudun Talauci, Wani lokacin Talauci ma Wata Rahama ce daga Allah>>Kakakin Majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya baiwa ‘yan Najeriya shawara

Ku Daina Gudun Talauci, Wani lokacin Talauci ma Wata Rahama ce daga Allah>>Kakakin Majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya baiwa ‘yan Najeriya shawara

Duk Labarai
Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa Talauci na iya zama wata rahama daga Allah. Ya bayyana hakanne a wata hira da aka yi dashi daga Vatican, fadar Fafaroma inda suka je jana'izar Fafaroma Francis. Yace idan mutum yana dashi ya samma dan uwansa, har ya bayar da misali da fafaroman inda yace ya mutu ya bar dala $100 kawai.
Kalli Bidiyo yanda Matasa ‘yan Izala suka rude suna ta tambayar ta yaya ake shiga Darika bayan da suka ga wata Budurwa na juya mazaunanta a wajan da Hallara ta yi girgiza

Kalli Bidiyo yanda Matasa ‘yan Izala suka rude suna ta tambayar ta yaya ake shiga Darika bayan da suka ga wata Budurwa na juya mazaunanta a wajan da Hallara ta yi girgiza

Duk Labarai
Bidiyon wata budurwa na juya mazaunanta a wajan wani taron Mandiri ya dauki hankula sosai. Matasa, musamman na Izala na ta tambayar ta yaya ake shiga Darika bayan kallon wannan Bidiyon. https://twitter.com/bapphah/status/1916967455844433943?t=bTFFrYl_0k11wdPMYFyftA&s=19 Mutane sun bayyana ra'ayoyinsu daban-daban kan lamarin.
Na yi nadamar yin takara tare da Atiku saboda mutanen mu basu son dan Arewa>>Inji Ifeanyi Okowa wanda yawa Atiku Abubakar mataimaki a takarar shugaban kasa ta 2023 bayan ya koma APC daga PDP

Tsohon Gwamnan jihar Delta kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa a shekarar 2023 a karkashin jam'iyyar PDP, Ifeanyi Okowa ya bayyana cewa yayi dana sanin yin takarar shugaban kasa tare da Atiku. Okowa ya bayyana hakane bayan da ya canja jam'iyya daga PDP zuwa APC. Yace a wancan lokacin mutanensa sun nuna basa son yayi wannan takara a matsayin mataimakin Atiku amma duk da haka ya karba. Yace ko a lokacin da suke yakin neman zabe ya lura cewa mutanen su basa son dan Arewa ya sake zama shugaban kasa amma ya ki kulasu. Yace amma yanzu yana dana sani kan kin bin abinda mutanensa ke so.
Hotuna:Sojojin Najeriya sun kubutar da jami’in hukumar NDLEA da wasu mutane 5 da aka yi Gàrkùwà dasu a jihar Taraba

Hotuna:Sojojin Najeriya sun kubutar da jami’in hukumar NDLEA da wasu mutane 5 da aka yi Gàrkùwà dasu a jihar Taraba

Duk Labarai
Sojoji a jihar Taraba sun kubutar da wani jami'in hukumar NDLEA da wasu 5 da aka yi garkuwa dasu. Lamarin ya farune ranar 27 ga watan Afrilu a kan hanyar dake tsakanin Wukari–Kente a jihar ta Taraba. Sojojin sun ce wani shugaban matasa me suna Samuek ne ya kira ya sanar da cewa ya ga mota Hulix a daji ba kowa a ciki. Ko da sojoji suka je gurin motar ba kowa inda daga nan ne suka bazama neman mutanen cikin motar. An kubutar da su duka, saidai Rahoton yace da kansu ne suka tsere cikin daji bayan 'yan Bindigar sun harbesu da Bindigar farauta. Sojoji sun gyara musu tayar motarsu data lalace sannan aka rakasu kan hanya suka ci gaba da tafiyarsu.
DA DUMI DUMINSA: Ni Zan jagoranci Al’ummar jihar Kano Mu kayar da Gwamnatin kwankwasiyya a 2027, Kwankwaso ba zai iya cin Zaɓen Gwamna a jihar Kano Ba, Sannan Ba Zai kai labari ba a Kano balle a Najeriya- Dr Baffa Bichi

cikin wata hira da akayi dashi a gidan radio Rahma dake jihar Kano Dr Baffa Bichi ya ce ba wannan ne karon farko da Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso yake tsayawa takara amma yake gaza yin nasara ba. ’’Kwankwaso yayi takarar shugaban kasa a jam’iyar APC bayyi nasara ba yayi a jam’iyar PDP nan ma bayyi nasara ba a shekara ta 2019 da temakon Atiku Abubakar, yayi takara don yayi nasara a jihar Kano amma dashi da Atiku suka fadi ko karamar hukumar sa ta kwankwaso bai kawo ba. Ya ce a lokacin da Kwankwaso yayi hadaka da Atiku Abubakar bayyia nasara ba ta yaya a yanzu da ya koma sabuwar jam’iya shi kadai zayyi hakan ba zai taba yiwu ba. Dr Baffa Bichi ya kara da cewa la’akari da bangaranci da son kai na Kwankwaso da kuma kasancewar Atiku Abubakar yana takara a yanzu wannan wata dama ce ga Ja...
YANZU YANZU: Wata kungiyar Matasan Arewa Masu goyon Bayan Bola Tinubu Wadda take da yawan Mabiya miliyan 100 ta yiwa Shugaban ƙasa Bola Tinubu Alƙawarin kawo Masa Miliyoyin kuri’un Matasan Arewa a kakar zaɓe Mai zuwa ta 2027

Wata kungiyar Matasan Arewa Masu goyon Bayan Bola Tinubu Wadda take da yawan Mabiya miliyan 100 ta yiwa Shugaban ƙasa Bola Tinubu Alƙawarin kawo Masa Miliyoyin kuri'un Matasan Arewa a kakar zaɓe Mai zuwa ta 2027. Wata ƙungiyar matasa masu rajin goyon bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ake kira City Boy Movement ta sha alwashin tara ƙuri’u fiye da miliyan biyar daga matasa domin tallafawa sake tsayawar shugaban ƙasa a zaɓen 2027 mai zuwa. Shugaban gudanarwar ƙungiyar, Mista Francis Shoga, ne ya bayyana haka a yayin wani taron masu ruwa da tsaki da aka gudanar ranar Litinin a Maryland, Ikeja, jihar Lagos, wanda aka shirya domin fayyace manufofin Renewed Hope Agenda na Shugaba Tinubu ga matasan Najeriya. Shugaban gudanarwar ƙungiyar, Mista Francis Shoga, ne ya bayyana haka a yayi...