Sunday, December 21
Shadow

Duk Labarai

Dubu Dari Biyar Rarara Ya Biya Sadakin Aisha Humaira

Dubu Dari Biyar Rarara Ya Biya Sadakin Aisha Humaira

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Dubu Dari Biyar Rarara Ya Biya Sadakin Aisha Humaira
Kalli Jadawalin Bidiyo na mata suna ta ci gaba da sauraren wakar Hamisu Breaker ta Amanata duk da Haramcin da Hizbah ta saka, Sunce yanzu suka fara

Kalli Jadawalin Bidiyo na mata suna ta ci gaba da sauraren wakar Hamisu Breaker ta Amanata duk da Haramcin da Hizbah ta saka, Sunce yanzu suka fara

Duk Labarai
A jiyane dai Hukumar Hisbah ta Kano ta saka Haramcin jin wakar Hamisu Breaker ta Amanata saboda a cewarsu tana karfafa yin zina. Saidai duk da wannan haramcin, bai hana mutane ci gaba da sauraren wakar ba, kamar ma an ce a ci gaba da saurarene. https://www.tiktok.com/@mcrony21/video/7496619948584832274?_t=ZM-8vpf7nj8IDP&_r=1 https://www.tiktok.com/@hassanmakeup227/video/7496527907544632594?_t=ZM-8vpf5DVh8wY&_r=1 https://www.tiktok.com/@mila96010/video/7497187431481953542?_t=ZM-8vpf0RTCjeH&_r=1 https://vm.tiktok.com/ZMB7BEEpk https://www.tiktok.com/@official_hannyberry/video/7496627046144134455?_t=ZM-8vpevuQ3F02&_r=1 https://www.tiktok.com/@sadiyaumar57/video/7496971075356478738?_t=ZM-8vpeskpKUgI&_r=1 https://www.tiktok.com/@khairatad...
Kalli Bidiyon Lefen Kece Raini da Rarara yawa A’isha Humaira da mutane ke cewa Almubazzaranci ne

Kalli Bidiyon Lefen Kece Raini da Rarara yawa A’isha Humaira da mutane ke cewa Almubazzaranci ne

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A yaune aka daura auren shahararren mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara da Sahibarsa, A'isha Humaira a birnin Maiduguri na jihar Borno. Bidiyon lefen da Rarara yawa A'isha Humaira ya bayyana a kafafen sada zumunta inda mutane ke bayyana mabanbanta ra'ayoyi. Wasu sun yaba inda wasu ke cewa An yi Almubazzaranci. Kalli Bidiyon a kasa: https://www.tiktok.com/@arewa_tiktok_com/video/7497204689579117879?_t=ZM-8vpbUvfOJwl&_r=1 https://www.tiktok.com/@arewa_tiktok_com/vi...
Ku Yi Haƙuri An Je Da Niyar Saka Rana Ne Iyaye Suka Ce A Tsaya A Ɗaura Kawai, Cewar Amarya A’isha Humaira

Ku Yi Haƙuri An Je Da Niyar Saka Rana Ne Iyaye Suka Ce A Tsaya A Ɗaura Kawai, Cewar Amarya A’isha Humaira

Duk Labarai
Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood, kana kuma ta hannun daman shahararren mawaƙi Dauda Kahutu Rarara ta nemi afuwar dukkan wanda ta taɓa yi wa ba daidai ba tare da ba wa abokan sana’arta a Kannywood haƙurin rashin gayyatarsu ɗaurin aurenta. Humaira ta bayyana hakan ne a shafinta na Instagram jim kaɗan bayan ɗaura aurenta da Rarara a wannan rana ta Juma’a a garin Maiduguri, kamar yadda Jaridar Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito. "Ina yi wa dukkan ƴan’uwa abokan sana’ata da abokan arziƙi fatan alkhairi. Ku yi haƙurin rashin sanar muku da ɗaurin aure da ba a yi ba, hakan ya faru ne ba tare da mun shirya ba. An je da niyar saka rana kawai iyaye suka ce a tsaya a ɗaura a hutar da mutane. Daga baya za a sa ranar biki. Za mu gayyaci kowa. A yi haƙuri a yi mana fatan alkhairi". A cewarta. ...
Kalli Bidiyon cikin jirgin saman da Tawagar Rarara ta tafi Maiduguri a ciki wajan daurin aurensa

Kalli Bidiyon cikin jirgin saman da Tawagar Rarara ta tafi Maiduguri a ciki wajan daurin aurensa

Duk Labarai
A yau an daura auren Shahararren mawakin siyasa Dauda Kahutu Rarara a garin Maiduguri tare da amaryarsa, A'isha Humaira. Wannan Bidiyon yanda tawagarsa data hada da 'yan siyasa ne yayin da suke cikin jirgin sama akan hanyarsu ta zuwa Maiduguri wajan daurin aure. https://www.tiktok.com/@zinariya.tv0/video/7497210704563391750?_t=ZM-8vpW6iyJSA2&_r=1 Muna fatan Allah ya bada zaman Lafiya.
Wata Sabuwa: An gano cewa, Kwankwaso da Peter Obi Tinubu sukawa aiki a zaben 2023 kuma akwai yiyuwar a 2027 ma zasu sake masa

Wata Sabuwa: An gano cewa, Kwankwaso da Peter Obi Tinubu sukawa aiki a zaben 2023 kuma akwai yiyuwar a 2027 ma zasu sake masa

Duk Labarai
Dan fafutuka kuma Lauya, Deji Adeyanju ya yi zargin cewa, Tsohon Gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da dan takarar shugaban kasa na Labour party, Peter Obi, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu sukawa aiki a shekarar 2023. Ya bayyana cewa kuma akwai yiyuwar a shekarar 2023 ma zasu sake yi masa. Deji ya bayyana hakane a shafinsa na X inda yake sharhi game da hadakar 'yan Adawa da ake shirin kullawa. Yace idan ana son wannan hadaka ta yi aiki, sai Atiku da Peter Obi sun koma gefe sun bar wanda bai goyon bayan kowa ya jagoranci wannan tafiya. Deji yace amma da wuya Peter Obi ya yadda a yi wata hadaka dashi
Dauda Kahutu Rarara ya Zaɓi Ummi Ibro A matsayin Sabuwar P.A. dinsa Sakamakon Aurensu da Aisha Humaira da ake shirin daurawa yau a jihar Borno

Dauda Kahutu Rarara ya Zaɓi Ummi Ibro A matsayin Sabuwar P.A. dinsa Sakamakon Aurensu da Aisha Humaira da ake shirin daurawa yau a jihar Borno

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wasu Rahotanni dake yawo a kafafen sadarwa sun bayyana cewa, Dauda Kahutu, Rarara ya zabi sabuwar P.A bayan Auren A'isha Humaira. Ga rahoton da muka ci karo dashi. Da Dumi Duminsu Dauda Adamu Kahutu Rarara ya Zaɓi Ummi Ibro A matsayin Sabuwar P.A. dinsa Sakamakon Aurensu da Aisha Humaira da ake shirin daurawa yau a jihar Borno, A wata majiyar Tun kwana biyu kafin yau Rarara Ya nemi Ummi da tazo su tattauna ta yadda zata maye masa Gurbin Aisha Humaira.
Gaba daya na makance na daina gani bayan dana biyewa Snoop Dog muka sha wiwi>>Inji Mawaki Ed Sheeran

Gaba daya na makance na daina gani bayan dana biyewa Snoop Dog muka sha wiwi>>Inji Mawaki Ed Sheeran

Duk Labarai
Mawakin kasar Ingila, Ed Sheeran ya bayyana cewa, sai da ya makance gaba daya ya daina gani bayan da ya biyewa mawakin gambara na kasar Amurka, Snoop Dog suka sha wiwi tare. Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta. Ed Sheeran dai ya taba bayyana cewa ya sha wiwi tare da mawakin Najeriya, Burna Boy wanda ya bayyana a matsayin daya daga cikin wanda suka fi shan wiwi da ya taba gani.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya fara yakin neman zaben 2028 inda yake neman zama shugaban kasa a karo na 3 duk da kundin tsarin mulkin kasar Amurka ya hana hakan

Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya fara yakin neman zaben 2028 inda yake neman zama shugaban kasa a karo na 3 duk da kundin tsarin mulkin kasar Amurka ya hana hakan

Duk Labarai
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya fara yakin neman zaben shekarar 2028. A shekarar 2028 ne kasar Amurka zata saken yin zaben shugaban kasa. Sannan kudin tsarin mulkin kasar ya haramta a zabi shugaban kasa sau uku amma duk da haka Trump yace ya gano wata hanyar da zai yi nasara. Dan shugaban kasar, Eric Trump ne da kansa ya fara tallar baban nasa inda ya saka hular dake tallata babban nasa a zaben shekarar 2028. Wata majiya dai tace Trump na kokarin saka mataimakinsa, JD Vance ne ya fito takarar shugaban kasa inda shi kuma Trump din zai masa mataimakin shugaban kasa. Bayan an ci zabe, Trump zai bukaci JD Vance ya sauka inda shi kuma sai ya zama shugaban kasar.