Kalli Bidiyo: Yanda Rarara ya dauki Duka matansa biyu, Amarya A’isha Humaira da Uwargidansa zuwa wajan Biki, saidai mutane sun ce ya fi baiwa Uwargidan muhimmanci
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Bidiyon tauraron mawakin Siyasa, Dauda Kahutu Rarara tare da matansa Amarya, A'isha Humaira da Uwargidansa a wajan biki ya dauki hankula.
An gansu suna rawa yayin da aka saka wakarsa ta Omologo.
Saidai a cikin masu sharhi na cewa, Uwargidan Rarara ta kwaceshi inda A'isha Humaira ta kasa sakat.
https://www.tiktok.com/@iphoneboy111/video/7523379871330913542?_t=ZM-8xlgtz9lp02&_r=1
https://www.tiktok.com/@yayasadiqmaibando/video/7523327243137961221?_t=ZM-8xlhBQD2VJm&...








